Ku ji tsoron Allah ku sallaci (sallolinku) biyar, ku azimci watanku (Ramadan) ku bada zakk…

Musulunci > Ha > Hadith > Falaloli > Ku ji tsoron Allah ku sallaci (sallolinku) biyar, ku azimci watanku (Ramadan) ku bada zakk…

Wanda ya ruwaito hadisin: Tirmizi da Ahmad sun rawaito shi

Ingantacce ne

An sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26

📖 Karatu minti 1

Rubutun hadisin: Ku ji tsoron Allah ku sallaci (sallolinku) biyar, ku az…

Bayanin hadisin: Ku ji tsoron Allah ku sallaci (sallolinku) biyar, ku az…

Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya yi huduba a ranar Arfa, a hajjin bankwana, shekara ta goma daga hijira, an ambaceta da hakan; Domin cewa shi tsira da amincin Allah su tabbata agare shi ya yi wa mutane bankwana a cikinta, ya umarci mutane gaba daya da su ji tsoron Ubangijinsu ta hanyar kamanta umarninSa da nisantar haninSa. Kuma su sallaci salloli biyar din da Allah - Mai girma da daukaka - Ya wajabta musu a yini da dare. Kuma Su azimci watan azimi (Ramadan). Kuma Su bada zakkar dukiyoyi ga wadanda suka cancanta kada su yi rowarta. Su kuma bi wadanda Allah Ya sanya su shgabanni akansu inba sabon Allah ba ne, wanda ya aikata wadannan abubuwan da aka ambata to ladansa shi ne shiga aljanna.

Koyarwar hadisin: Ku ji tsoron Allah ku sallaci (sallolinku) biyar, ku az…

Rukunan : FALALOLI · FALALOLIN AYYUKA NAGARI · FALALOLI DA LADUBBA

بسم الله الرحمن الرحيم Tal 15 Jumada al-Awwal
الثلاثاء 15 جمادى الأولى
بدر Cikakken Wata Rana 16.6 / 29.5
Haske 96%
Wata Sabo a cikin kwana 13
لا حول ولا قوة إلا بالله Babu wata ƙarfi ko iko sai na Allah

إِنَّ ٱللَّهَ وَمَلَٰٓئِكَتَهُۥ يُصَلُّونَ عَلَى ٱلنَّبِىِّ ۚ يَٰٓأَيُّهَا ٱلَّذِينَ ءَامَنُوا۟ صَلُّوا۟ عَلَيْهِ وَسَلِّمُوا۟ تَسْلِيمًا

Lalle, Allah da malã'ikunSa sunã salati ga Annabi. Yã kũ waɗanda suka yi ĩmãni! Ku yi salãti a gare shi, kuma ku yi sallama dõmin amintarwa a gare shi.

Al-Ahzab 33:56

Salati ga Manzon Allah