Manzon Allah SAW ya Kasance yana sany da Silke ranar Uhudu, sai yayi zunbur zuwa wani duts…

Musulunci > Ha > Hadith > Ilimin aida > Manzon Allah SAW ya Kasance yana sany da Silke ranar Uhudu, sai yayi zunbur zuwa wani duts…

Wanda ya ruwaito hadisin: Al-Tirmithi Ya Rawaito shi - Ahmad ne ya rawaito shi

Hasan ne

An sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26

📖 Karatu minti 1

Rubutun hadisin: Manzon Allah SAW ya Kasance yana sany da Silke ranar Uh…

عن الزُّبير بن العَوَّام رضي الله عنه قال: كان على النبي صلى الله عليه وسلم دِرْعان يوم أحد، فنهض إلى الصَّخرة فلم يستطع، فأَقعد طلحة تحته، فصعد النبي -صلى الله عليه وسلم عليه- حتى استوى على الصخرة، فقال: سمعتُ النبي صلى الله عليه وسلم يقول: «أَوْجِبْ طلحة».

Bayanin hadisin: Manzon Allah SAW ya Kasance yana sany da Silke ranar Uh…

Manzon Allah SAW ya Kasance yana sanya riguna biyu na Qarfe; saboda kare kansa daga sukar Abokan gaba a yaqin Uhudu sai ya tashi ya fuskanci wani Dutse; don ya hau kansa bai iya hawa ba, sai Xalha -Allah ya yarda da shi- ya zo ya sunkuya kasan manzon allah SAW sai ya hau kansa har ya iya hawa kan Dutsen, sai manzon Allah SAW ya ce: "Ta wajaba ga Xalha" ai lallai cewa xalha da wannan aikin nasa ya tabbatarwa da kansa da wannan aiki na yau ya samu al-janna, kuma ya cancanceta da wannan aikin

Rukunan : DARAJOJIN SAHABBAI ALLAH ƘARA YARDA DA SU · FALALOLI · FALALOLIN SAHABBAI ALLAH YA YARDA DA SU · ILIMIN AƘIDA · FALALOLI DA LADUBBA · SAHABBAI

بسم الله الرحمن الرحيم Tal 15 Jumada al-Awwal
الثلاثاء 15 جمادى الأولى
بدر Cikakken Wata Rana 16.5 / 29.5
Haske 97%
Wata Sabo a cikin kwana 13
أستغفر الله Ina neman gafara daga Allah

إِنَّ ٱللَّهَ وَمَلَٰٓئِكَتَهُۥ يُصَلُّونَ عَلَى ٱلنَّبِىِّ ۚ يَٰٓأَيُّهَا ٱلَّذِينَ ءَامَنُوا۟ صَلُّوا۟ عَلَيْهِ وَسَلِّمُوا۟ تَسْلِيمًا

Lalle, Allah da malã'ikunSa sunã salati ga Annabi. Yã kũ waɗanda suka yi ĩmãni! Ku yi salãti a gare shi, kuma ku yi sallama dõmin amintarwa a gare shi.

Al-Ahzab 33:56

Salati ga Manzon Allah