Ya ku mutanen Madina, Ban sameku Batattu ba sai kuma Allah ya shiryar da ku da ni?kuma kun…

Musulunci > Ha > Hadith > Fihu da usulu > Ya ku mutanen Madina, Ban sameku Batattu ba sai kuma Allah ya shiryar da ku da ni?kuma kun…

Wanda ya ruwaito hadisin: Bukhari da Muslim suka Rawaito shi

Ingantacce ne

An sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26

📖 Karatu minti 2

Rubutun hadisin: Ya ku mutanen Madina, Ban sameku Batattu ba sai kuma Al…

عن عبد الله بن زيد بن عاصم قال: «لما أفَاء الله على رسوله يوم حُنَيْنٍ؛ قَسَم في الناس، وفي المُؤَلَّفَةِ قلوبهم، ولم يعطِ الأنصار شيئا. فكأنهم وجدوا في أنفسهم؛ إذ لم يُصِبْهُمْ ما أصاب الناس.
فخطبهم؛ فقال: يا معشر الأنصار، ألم أجدكم ضُلاَّلاً فهداكم الله بي؟ وكنتم متفرقين فَأَلَّفَكُمُ الله بي؟ وَعَالَةً فأغناكم الله بي؟ كلما قال شيئًا؛ قالوا: اللهُ ورسولُه أمَنُّ. قال: ما يمنعكم أن تجيبوا رسول الله؟ قالوا: الله ورسوله أمَنُّ. قال: لو شِئْتُمْ لقلتم: جئتنا كذا وكذا. أَلَا تَرْضَوْنَ أن يذهب الناس بالشاة والبعير، وتذهبون برسول الله إلى رحَالِكُم؟ لولا الهجرة لكنت امْرَأً من الأنصار، ولو سلك الناس واديًا أو شِعْبًا، لَسَلَكْتُ وادي الأنصار وَشِعْبَهَا. الأنصار شِعَارٌ، والناس دِثَارٌ، إنكم ستلقون بعدي أَثَرَةً ، فاصبروا حتى تلقوني على الحوض».

Bayanin hadisin: Ya ku mutanen Madina, Ban sameku Batattu ba sai kuma Al…

Yayin da Allah yai budi ga Manonsa na ganimomi masu yawa a yakin Hunain kuma bayan ya bar takunkumin da ya sanywa Ta'if kuma sai ya dawo mata da wasu ganimomi kuma maf yawan su Dabbobi ne kuma sun kai sama da Rakumi Dubu arba'in da da Dari da Ashirin na Dabbobisai Annabi ya bawa wasu Mutane sababbin shiga Musulunci don ya jawo hankalinsusai wasu daga cikin Mutanen Madina abun bai musu dadi ba amma manyan cikin su sun san ewa yadda Annabi yayi shi gaskiya yayin da Maganar su ta isar masa lokacin da wasu suka ce Annabi ya badaganima ga Mutanen da takubbunan mu suke digar jini daga yakarsu sannan ya kyale mu sai Annabi yayi umarnin da a tara su a wani wuri da ake kira kubba sai suka taru sai ya ce musu ya isarmun maganganun wasunku. har zuwa karshen abinda suka ce sai yai musu fada kuma sannan ya yi ikirari gare su abinda suka gabatar masa na taimako da kuma taimakonsu ga Musulunci da ya zo da shi sai ransu yayi dadi kuma suka san abu mai girma da Allah ya tanadar musu na zama da Annabinsa, da kuma dawowarsu tare da shi cikin tawagarsu, bugu da kari da abinda ya tanadar musu na ladan lahirasabida abinda suka gabatar na bajinta, sai Annabi ya Umarce suda hakuri akan abinda zai same su bayansa na juya musu baya. Taisir (306) tanbih Al'afham(3/403) Ta'asis Al'ahkam 93/197

Rukunan : FIƘHU NA IBADA · JIHADI · FALALOLI · FALALOLIN SAHABBAI ALLAH YA YARDA DA SU · FIƘHU DA USULU · FALALOLI DA LADUBBA · HUKUNCE-HUKUNCE DA MAS'ALOLIN JIHADI

بسم الله الرحمن الرحيم Tal 15 Jumada al-Awwal
الثلاثاء 15 جمادى الأولى
بدر Cikakken Wata Rana 16.6 / 29.5
Haske 96%
Wata Sabo a cikin kwana 13
حسبنا الله ونعم الوكيل Allah Ya isa mana, Shi ne mafi kyawun Mai Kiyaye

إِنَّ ٱللَّهَ وَمَلَٰٓئِكَتَهُۥ يُصَلُّونَ عَلَى ٱلنَّبِىِّ ۚ يَٰٓأَيُّهَا ٱلَّذِينَ ءَامَنُوا۟ صَلُّوا۟ عَلَيْهِ وَسَلِّمُوا۟ تَسْلِيمًا

Lalle, Allah da malã'ikunSa sunã salati ga Annabi. Yã kũ waɗanda suka yi ĩmãni! Ku yi salãti a gare shi, kuma ku yi sallama dõmin amintarwa a gare shi.

Al-Ahzab 33:56

Salati ga Manzon Allah