Duk wanda ya gamu da Allah ba ya hada wani abu da shi to kuskurensa ba zai cutur da shi t…
Musulunci > Ha > Hadith > Falaloli > Duk wanda ya gamu da Allah ba ya hada wani abu da shi to kuskurensa ba zai cutur da shi t…
Wanda ya ruwaito hadisin: Ahmad ne ya rawaito shi
Ingantacce ne
An sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26
📖 Karatu minti 1
Rubutun hadisin: Duk wanda ya gamu da Allah ba ya hada wani abu da shi t…
Bayanin hadisin: Duk wanda ya gamu da Allah ba ya hada wani abu da shi t…
Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya bada labarin cewa wanda ya mutu kuma ya gamu da Allah yana mai kaɗaita Allah ba ya hada wani da abu da shi to shi yana daga cikin 'yan aljanna, ko da an yi masa uƙuba da zunubinsa a cikin wuta. Wanda ya mutu alhali yana hada wani abu da shi to wani kyakkyawan aiki ba zai yi amfani tare da shirkarsa ba; kuma aljanna haramun ce gare shi .
Koyarwar hadisin: Duk wanda ya gamu da Allah ba ya hada wani abu da shi t…
- Gargaɗarwa daga shirka, kuma cewa ita ce mafi girman zunubai da kurakurai, kuma cewa Allah baYa gafarta ta.
- Falalar tauhidi, kuma shi Tauhidi yana wajabta shiga aljanna; ko da bayan an yi azaba ne.
- Muhimmancin tabbata akan tauhidi har zuwa mutuwa, da kuma rashin aikata kishiyarsa na shirka.
Rukunan :
FALALOLI
· FALALOLIN TAUHIDI
· ILIMIN AƘIDA
· FALALOLI DA LADUBBA
· IMANI DA ALLAH MAI GIRMA DA ƊAUKAKA
· Kaɗaita Allah cikin bauta
بسم الله الرحمن الرحيم
Tal 15 Jumada al-Awwal
الثلاثاء 15 جمادى الأولى
سبحان الله وبحمده
Tsarkin Allah da godiyarSa