Ba'a Aurar da Bazawara har sai an nemi Izininta, kuma ba'a Aurar da Budurwa har sai an sai…

Musulunci > Ha > Hadith > Fihu da usulu > Ba'a Aurar da Bazawara har sai an nemi Izininta, kuma ba'a Aurar da Budurwa har sai an sai…

Wanda ya ruwaito hadisin: Bukhari da Muslim suka Rawaito shi

Ingantacce ne

An sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26

📖 Karatu minti 1

Rubutun hadisin: Ba'a Aurar da Bazawara har sai an nemi Izininta, kuma b…

عن أبي هريرة رضي الله عنه مرفوعاً: «لا تنُكْحَ ُالأيُّم حتى تُستأمر، ولا تنكح البكر حتى تُستَأذن، قالوا: يا رسول الله، فكيف إذنها قال: أن تسكت».

Bayanin hadisin: Ba'a Aurar da Bazawara har sai an nemi Izininta, kuma b…

Daurin Aure wani abu ne da yake da matukar hadari, yana halatta mafi tsadar abinda mace take kiyayewa, shi ne farjinta, kuma tana kasancewa sabida wannan Auren baiwa ga Mijinta, don haka sharia ta sanya mata Adalci da kuma jin kai da kuma Hikima kan ta zabi abokin zaman rayuwarta, kuma ta zabe shi da ganinta domin ita take son ta zauna da shi, kuma ita ce mafi sani da abinda tafi karkata da wanda take bukata. don haka Annabi don haka Annabi ya hana a aurar da bazawara har sai anji daga bakinta sannan kuma ta yarda, kamar yadda ya hana a aurara da Budurwa sai ta yadda ita ma kuma ta yi izinin hakan, kuma sabida cewa Budurwa tana da tsananin kunya sharia ta takaita da mafi saukin abu na daga Al'amarinta, kuma shi ne Izini, kamar yadda ta wadata da yin shirun ta kuma ya nuna yardar ta ne.

Rukunan : FIƘHU NA ZAMANTAKEWAR IYALI · AURE · FIƘHU DA USULU

بسم الله الرحمن الرحيم Tal 15 Jumada al-Awwal
الثلاثاء 15 جمادى الأولى
بدر Cikakken Wata Rana 16.6 / 29.5
Haske 96%
Wata Sabo a cikin kwana 13
أستغفر الله Ina neman gafara daga Allah

إِنَّ ٱللَّهَ وَمَلَٰٓئِكَتَهُۥ يُصَلُّونَ عَلَى ٱلنَّبِىِّ ۚ يَٰٓأَيُّهَا ٱلَّذِينَ ءَامَنُوا۟ صَلُّوا۟ عَلَيْهِ وَسَلِّمُوا۟ تَسْلِيمًا

Lalle, Allah da malã'ikunSa sunã salati ga Annabi. Yã kũ waɗanda suka yi ĩmãni! Ku yi salãti a gare shi, kuma ku yi sallama dõmin amintarwa a gare shi.

Al-Ahzab 33:56

Salati ga Manzon Allah