Musulunci > Ha > Hadith > Ilimin aida > Duk wanda ya lalata Matar Wani ko baiwarsa to baya tare da mu
Ingantacce neAn sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26
📖 Karatu minti 1عن أبي هريرة رضي الله عنه مرفوعاً: «من خَبَّبَ زوجة امْرِئٍ أو مَمْلُوكَهُ فليس مِنَّا».
Duk wanda ya yi qoqarin vata Matar wani Mutum, kuma duk xaya ne mai vatawar Namiji ne ko mace, kamar ya riqa faxar laifukan Mijinta ko Munanan halayansa har taji ta tsani Mijinta, tayi masa tawaye, kuma ta nemi ta rabu da shi da saki ko Khul'u, ko ya lalata Bawan Mutum ya sanya shi yayi wani aiki da zai tawaye ga mai gidansa, ko yayi masa Mummunar Mu'amala, to wanda yayi haka baya tare da shiriyarmu, ko kan turbarmu, aa wannan ma yana cikin aikin Shaixan
Rukunan : FIƘHUN HALAYE · HALAYE ABIN ZARGI · ILIMIN AƘIDA · FALALOLI DA LADUBBA · SUNAYE DA HUKUNCE-HUKUNCE · FASIƘANCI