"Wani Mutum Muslmi bai taba zama a Masallaci ba don Sallah da Zikiri, Sai Allah yayi farin…

Musulunci > Ha > Hadith > Ilimin aida > "Wani Mutum Muslmi bai taba zama a Masallaci ba don Sallah da Zikiri, Sai Allah yayi farin…

Wanda ya ruwaito hadisin: Ibnu Majah ne ya Rawaito shi - Ahmad ne ya rawaito shi

Hasan ne

An sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26

📖 Karatu minti 1

Rubutun hadisin: "Wani Mutum Muslmi bai taba zama a Masallaci ba don Sal…

عن أبي هريرة رضي الله عنه عن النبي صلى الله عليه وسلم قال: «ما توطَّنَ رجلٌ مسلمٌ المساجدَ للصلاة والذِّكر، إلا تَبَشْبَشَ اللهُ له، كما يَتَبَشْبَشُ أهلُ الغائب بغائبهم إذا قَدِمَ عليهم».

Bayanin hadisin: "Wani Mutum Muslmi bai taba zama a Masallaci ba don Sal…

Musulmn da ya Lazamci zuwa Masallatai don yin Sallah da yin Zikiri a cikin su kuma ya dawwama kan hakan, to Allah Madakaki yana farin ciki da shi, kamar yadda Iyalan Matfiyi suke yi idan ya dawo, kuma bai halatta a fassara kalmar Murna ba da Rahama ko Tausayi ko waninsu, aa ya wajaba a tabbatar da su Sifar Allah Madaukaki ce ba tare da Juyawa ba ko canzawa ko korewa kuma ba tare da kwatantawa ba ko Kamantawa, wannan kuma tare da Sanin cewa Murna tana hade da Tausayi da jin kai, Allah shi ne Mafi Sani.

Rukunan : ILIMIN AƘIDA · IMANI DA ALLAH MAI GIRMA DA ƊAUKAKA · Kaɗaita Allah cikin sunayenSa da siffofinSa

بسم الله الرحمن الرحيم Tal 15 Jumada al-Awwal
الثلاثاء 15 جمادى الأولى
بدر Cikakken Wata Rana 16.6 / 29.5
Haske 96%
Wata Sabo a cikin kwana 13
الحمد لله Alhamdulillah - Godiya ta tabbata ga Allah

إِنَّ ٱللَّهَ وَمَلَٰٓئِكَتَهُۥ يُصَلُّونَ عَلَى ٱلنَّبِىِّ ۚ يَٰٓأَيُّهَا ٱلَّذِينَ ءَامَنُوا۟ صَلُّوا۟ عَلَيْهِ وَسَلِّمُوا۟ تَسْلِيمًا

Lalle, Allah da malã'ikunSa sunã salati ga Annabi. Yã kũ waɗanda suka yi ĩmãni! Ku yi salãti a gare shi, kuma ku yi sallama dõmin amintarwa a gare shi.

Al-Ahzab 33:56

Salati ga Manzon Allah