Wasu daga cikinsu suna dauke wuta a kan dugadugansa, wasu kuma suna dauke shi zuwa gwiwowi…

Musulunci > Ha > Hadith > Ilimin aida > Wasu daga cikinsu suna dauke wuta a kan dugadugansa, wasu kuma suna dauke shi zuwa gwiwowi…

Wanda ya ruwaito hadisin: Muslim ne ya rawaito shi

Ingantacce ne

An sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26

📖 Karatu minti 1

Rubutun hadisin: Wasu daga cikinsu suna dauke wuta a kan dugadugansa, wa…

عن سمرة بن جندب رضي الله عنه : أن نبي الله صلى الله عليه وسلم قال: «منهم مَنْ تَأْخُذُهُ النَّارُ إلى كَعْبَيْهِ، ومنهم مَنْ تَأْخُذُهُ إلى رُكْبَتَيْهِ، ومِنْهُم مَنْ تَأْخُذُهُ إلى حُجْزَتِهِ، ومنهم مَنْ تَأْخُذُهُ إلى تَرْقُوَتِهِ».

Bayanin hadisin: Wasu daga cikinsu suna dauke wuta a kan dugadugansa, wa…

Wannan hadisin yana nuna tsoron ranar tashin kiyama da azabar wuta, kamar yadda Annabi –sallal Lahu alaihi wa alihi wa sallam - ya bayyana cewa daga cikin mutane ranar tashin kiyama akwai wadanda suka riski wutar su zuwa diddige, zuwa gwiwowinsa da kuma rikonsa, kuma wasu daga cikinsu sun kai wuyansa, saboda mutane sun sha bamban a cikin azaba gwargwadon ayyukansu a wannan duniya. Muna rokon Allah ya kara mana lafiya.

Rukunan : ABUBUWA MASU TAUSASA ZUKATA DA WA'AZOZI · ILIMIN AƘIDA · SIFFOFIN ALJANNA DA WUTA · FALALOLI DA LADUBBA · Imani da Ranar Lahira · RAYUWAR LAHIRA

بسم الله الرحمن الرحيم Tal 15 Jumada al-Awwal
الثلاثاء 15 جمادى الأولى
بدر Cikakken Wata Rana 16.5 / 29.5
Haske 97%
Wata Sabo a cikin kwana 13
لا إله إلا الله Babu abin bautawa sai Allah

إِنَّ ٱللَّهَ وَمَلَٰٓئِكَتَهُۥ يُصَلُّونَ عَلَى ٱلنَّبِىِّ ۚ يَٰٓأَيُّهَا ٱلَّذِينَ ءَامَنُوا۟ صَلُّوا۟ عَلَيْهِ وَسَلِّمُوا۟ تَسْلِيمًا

Lalle, Allah da malã'ikunSa sunã salati ga Annabi. Yã kũ waɗanda suka yi ĩmãni! Ku yi salãti a gare shi, kuma ku yi sallama dõmin amintarwa a gare shi.

Al-Ahzab 33:56

Salati ga Manzon Allah