Musulunci > Ha > Hadith > Ilimin aida > Lallai ne ku bada zuwa Ma'abotansa Ranar Al-kiyama har sai anyi sakamako ga Akuya Mai kaho…
Ingantacce neAn sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26
📖 Karatu minti 1عن أبي هريرة رضي الله عنه مرفوعاً: «لَتُؤَدُّنَّ الحقوق إلى أهلها يوم القيامة، حتى يُقادَ للشاة الجَلْحَاءِ من الشاة القَرْنَاءِ».
"Wanda aka zalunta za'a daukar masa Fansa daga wanda ya zalunce shi Ranar Al-kiyama har Akuya wacce batada kaho za'a dauka Mata fansa daga Mai kaho kuma Ubangijin ka baya Zaluntar wani daya"
Rukunan : ILIMIN AƘIDA · FALALOLI DA LADUBBA · Imani da Ranar Lahira · RAYUWAR LAHIRA