Babu wani Mutum da yafi manzon Allah SAW soyuwa a gare su, kuma sun kasance idan suka gans…

Musulunci > Ha > Hadith > Falaloli da ladubba > Babu wani Mutum da yafi manzon Allah SAW soyuwa a gare su, kuma sun kasance idan suka gans…

Wanda ya ruwaito hadisin: Al-Tirmithi Ya Rawaito shi

Ingantacce ne

An sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26

📖 Karatu minti 1

Rubutun hadisin: Babu wani Mutum da yafi manzon Allah SAW soyuwa a gare…

عن أنس رضي الله عنه ، قال: «لم يكن شخصٌ أَحَبَّ إليهم مِن رسول الله -صلى الله عليه وسلم، وكانوا إذا رَأَوْه لم يقوموا لِمَا يَعْلَمون مِن كَرَاهِيَته لذلك».

Bayanin hadisin: Babu wani Mutum da yafi manzon Allah SAW soyuwa a gare…

Anas yana bada labarin cewa Babu wani Mutum da yafi manzon Allah SAW soyuwa a gare su, kuma sun kasance idan suka ganshi ya fuskanto su basa miqewa saboda saninsu cewa Manzon Allah SAW da yanaqin hakan

Rukunan : LADUBBA NA SHARI'A · LADUBBAN ZIYARA DA NA NEMAN IZINI · SIRAR ANNABI · ƊABI'U IRIN NA (ANNABI) MUHAMMAD · FALALOLI DA LADUBBA · SIFFOFINSA NA HALITTA · ƘANƘAN DA KANSA TSIRA DA AMINCIN ALLAH SU TABBATA A GARESHI · SIRA DA TARIHI

بسم الله الرحمن الرحيم Tal 15 Jumada al-Awwal
الثلاثاء 15 جمادى الأولى
بدر Cikakken Wata Rana 16.5 / 29.5
Haske 97%
Wata Sabo a cikin kwana 13
سبحان الله وبحمده Tsarkin Allah da godiyarSa

إِنَّ ٱللَّهَ وَمَلَٰٓئِكَتَهُۥ يُصَلُّونَ عَلَى ٱلنَّبِىِّ ۚ يَٰٓأَيُّهَا ٱلَّذِينَ ءَامَنُوا۟ صَلُّوا۟ عَلَيْهِ وَسَلِّمُوا۟ تَسْلِيمًا

Lalle, Allah da malã'ikunSa sunã salati ga Annabi. Yã kũ waɗanda suka yi ĩmãni! Ku yi salãti a gare shi, kuma ku yi sallama dõmin amintarwa a gare shi.

Al-Ahzab 33:56

Salati ga Manzon Allah