Musulunci > Ha > Hadith > Falaloli da ladubba > Mun tafi mu taro Annabi SAW tare da Yara a Thaniyat Al-Wadaa
Ingantacce ne duka Riwayoyin nasa guda biyunAn sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26
📖 Karatu minti 1عن السائب بن يزيد رضي الله عنهما قال: «لما قدم النبي صلى الله عليه وسلم من غزوة تبوك تلقَّاه الناس، فتلقيته مع الصبيان على ثَنِيَّةِ الوداع».
وفي رواية قال: «ذهبنا نَتَلَقَّى رسول الله صلى الله عليه وسلم مع الصبيان إلى ثَنِيَّةِ الوداع».
Al-Sa'ib ya bada Labarin cewa shi yayin da Annabi ya SAW ya iso Madina tare da Sahabbansa suna masu dawowa daga yakin Tabuka sun futo don tarbarsu a Thaniyat Al-wadaa, kuma ita wani guri ne daf da Madina, kuma wannan don dauke musu kewa ne da dadada musu, da kuma kwadaitarwa ga wadanda basu futa yakin ba
Rukunan : LADUBBA NA SHARI'A · LADUBBAN DA HUKUNCE-HUKUNCEN BALAGURO · SIRAR ANNABI · YAƘE-YAƘENSA DA YA JE DA KANSA DA WAƊANDA YA AIKA TSIRA DA AMINCIN SU TABBATA A GARESHI · FALALOLI DA LADUBBA · SIRA DA TARIHI