Wanda ya zo wa matarsa ta duburarta tsinanne ne
Musulunci > Ha > Hadith > Fihu na zamantakewar iyali > Wanda ya zo wa matarsa ta duburarta tsinanne ne
Wanda ya ruwaito hadisin: Abu Dawud da Nasa'i cikin alkubra haka Ahmad suka ruwaito shi
Hasan ne
An sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26
📖 Karatu minti 1
Rubutun hadisin: Wanda ya zo wa matarsa ta duburarta tsinanne ne
Bayanin hadisin: Wanda ya zo wa matarsa ta duburarta tsinanne ne
Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya tsoratar daga miji ya zo wa matarsa ta duburarta; cewa shi tsinanne ne abin korewa daga rahamar Allah, kuma shi babban laifi ne cikin manyan laifuka.
Koyarwar hadisin: Wanda ya zo wa matarsa ta duburarta tsinanne ne
- Haramcin zakkewa mata ta duburarsu.
- Jin daɗi daga mata a koma bayan duburarta na jikinta ya halatta.
- Musulmi yana zakkewa mace ne ta farjinta kamar yadda Allah Ya umarce shi; amma ta dubura to a cikin hakan akwai ɓata ɗabi'a, da tozarta zuriya, da saɓawa abinda nagartattun ɗabi'u suke a kansa, da kuma cutuka masu kaiwa ga ma'auratan.
Rukunan :
FIƘHU NA ZAMANTAKEWAR IYALI
· AURE
· FIƘHU DA USULU
· LADUBBAN AURE
بسم الله الرحمن الرحيم
Tal 15 Jumada al-Awwal
الثلاثاء 15 جمادى الأولى
سبحان الله وبحمده
Tsarkin Allah da godiyarSa