Ya Ubangiji kasanya shi Shiyayye kuma maishiryarwa kuma ka shiryar da shi

Musulunci > Ha > Hadith > Ilimin aida > Ya Ubangiji kasanya shi Shiyayye kuma maishiryarwa kuma ka shiryar da shi

Wanda ya ruwaito hadisin: Al-Tirmithi Ya Rawaito shi - Ahmad ne ya rawaito shi

Ingantacce ne

An sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26

📖 Karatu minti 1

Rubutun hadisin: Ya Ubangiji kasanya shi Shiyayye kuma maishiryarwa kuma…

عن عبد الرحمن بن أبي عميرة وكان من أصحاب رسول الله صلى الله عليه وسلم عن النبي صلى الله عليه وسلم أنه قال لمعاوية: «اللهم اجعله هاديًا مَهْديًّا واهدِ به».

Bayanin hadisin: Ya Ubangiji kasanya shi Shiyayye kuma maishiryarwa kuma…

Manzon Allah SAW yayi Addu'a ga Mu'awiya Bn Abu Sufyan cewa Allah ya sanya shi Mai nuni zuwa Alkairi kuma ya sanya shi shiryayye akankin kansa, kuma Mutane su shiryu da shi

Rukunan : FALALAR SAHABBAI · ILIMIN AƘIDA · SAHABBAI

بسم الله الرحمن الرحيم Tal 15 Jumada al-Awwal
الثلاثاء 15 جمادى الأولى
بدر Cikakken Wata Rana 16.6 / 29.5
Haske 96%
Wata Sabo a cikin kwana 13
الحمد لله Alhamdulillah - Godiya ta tabbata ga Allah

إِنَّ ٱللَّهَ وَمَلَٰٓئِكَتَهُۥ يُصَلُّونَ عَلَى ٱلنَّبِىِّ ۚ يَٰٓأَيُّهَا ٱلَّذِينَ ءَامَنُوا۟ صَلُّوا۟ عَلَيْهِ وَسَلِّمُوا۟ تَسْلِيمًا

Lalle, Allah da malã'ikunSa sunã salati ga Annabi. Yã kũ waɗanda suka yi ĩmãni! Ku yi salãti a gare shi, kuma ku yi sallama dõmin amintarwa a gare shi.

Al-Ahzab 33:56

Salati ga Manzon Allah