Hadisan kan SALLAH

Musulunci > Ha > Hadith > SALLAH

Hadisan Manzo 269 da bayani kan «SALLAH»: rubutun Larabci, fassara, bayani da koyi, tare da matakin sahihanci da tushen.

An sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26

Jerin hadisan kan SALLAH

Ingantacce ne Idan ka ce wa abokinka: Yi shiru, a ranar Juma'a, a lokacin liman yana huɗuba, to, haƙiƙa ka yi zance mara anfani Ingantacce ne Ku daidaita a cikin sujjada, kar ku shimfida zira'oinku irin yadda kare ke shimfida nasa. Ingantacce ne Na tambayi Anas bn Malik: Shin Annabi –SAW- yana yin salla a samansa? Sai yace eh. Ingantacce ne Cewa Lallai Annabi ya Kasance yana Tasbihi akan abin hawansa, kuma ko ina ya sanya fuskarsa, yana nuni da kansa, kuma haka ma Dan Umar yake yi Ingantacce ne Manzo tsira da amincin Allah sun shiga gida, da Usama Dan Zaidu da Bilal da Usman Dan Dalha Ingantacce ne Ya Manzon Allah, dukiyoyi sun halaka hanyoyi sun yanke, ka roƙa mana Allah Ya shayar da mu Ingantacce ne Na lura da sallar Annabi tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi- sai na sami tsayuwarsa, da ruku'unsa, da daidaitonsa bayan ruku'u,da sujjadarsa Ingantacce ne Koma ka yi sallah domin cewa kai baka yi sallah ba Ingantacce ne Lallai cewa Annabi ya kasance yana Sallah kuma ya na dauke da Umama Yar Zainab Yar Annabi Ingantacce ne Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya kasance yana koya mana Istikhara a cikin al'amura kamar yadda yake koya mana sura daga Ingantacce ne Ya umarci Bilal da ya maimaita lafazin kiran salla sau bibbiyu, kiran salla kuma sau daidai Ingantacce ne Ku tashi wallahi ni zanyi muku Sallah Ingantacce ne Idan Dayanku Matarsa ta nemi izininsa zuwa Masallaci kada ya hanata;ya ce sai Bilal dan Abdullahi Wallahi sai mun hana su, yace: sai abdullahi ya fusk Ingantacce ne Na yi salla tare da Abu Bakr, Omar da Othman, kuma ban ji ɗayansu ya karanta "Da sunan Allah ba, Mai jin ƙai, Mai jin ƙai." Ingantacce ne Ya Allah kada Ka maida kabarina gunki Ingantacce ne a hanyoyinsa da kuma Riwayoyinsa Kada ku dauki kabarina a matsayin idi, haka kuma gidajenku ba su zama kaburbura ba, ku yi min addu’a, saboda mika wuyan ku ya fada min inda kuka kasan Ingantacce ne Wanne aiki ne mafifici a wurin Allah? ya ce: "Sallah akan lokacinta", Ya ce: Sannan wanne? Ya ce: "Sannan biyayya ga mahaifa" Ya ce: Sannan wanne? Ya Ingantacce ne Lallai cewa mafi nauyin sallah a kan munafukai (ita ce) sallar Issha'i da sallar Asuba, da sun san abin da ke cikinsu da sun zo musu ko da da jan ciki Ingantacce ne Addu’ar mutum a cikin jam’i ta fi sau ashirin da biyar a kan sallarsa a gidansa da kasuwa Ingantacce ne Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - bai kasance mafi tsananin lazimtar wani abu na nafiloli ba kamar raka'o'i biyu na Alfijr Ingantacce ne Sallar jam'i ta fi sallar mutum shi kadai da daraja ashirin da bakwai. Ingantacce ne Ya Manzon Allah, Banyi Sallar La'asar ba har rana ta kusa faduwa, sai Annabi ya ce: "na rantse da Allah ban sallace ta ba, sai muka tashi zuwa Buthan, Ingantacce ne Na yi wa Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi caffa - akan shaidawa babu abin bautawa da gaskiya sai Allah, kuma Annabi Muhammad Ingantacce ne Annabi tsira da amincin Allah ya kasance yana yin sallar Azahar a lokacin garjin rana, yakan sallaci La'asar lokaci da rana ta yi garau, Magariba kuma Ingantacce ne bayan kowace sallah kada ka bar faɗin: Ya Allah Ka taimakeni akan ambatanKa da gode maKa da kyakkyawar ibadarKa Ingantacce ne na kwana a wajan Gwaggwona Maimuna,sai Manzan Allah ya tashi yana salla da daddare,sai na tsaya a hagunsa,sai ya ruko kaina ya tsayar dani a damansa Ingantacce ne Najewa Annabi: -Amincin Allah su tabbata a gare shi- kuma shi yana sanye Malafa Ja ta fafa, sai Bilal ya fito masa da abin Alwala cikin su wasu na yay Ingantacce ne Ananbi tsira da amincin Allah ya yi dare bai fito sallar Issha'i ba, sai Umar ya fito yace: salla ya Manzon Allah mata da yara sun yi bacci, sai Manzo Ingantacce ne Manzon Allah tsira da amincin Allah ya kasance yana sallar Asuba, Muminai mata suna zuwa lullube da mayafansu, sannan su koma gidajensu ba wanda ke ga Ingantacce ne Ya Allah ina neman tsari da yardarKa daga fushinKa, da kuma rangwaminKa daga uƙubarKa, kuma ina neman tsari da Kai daga gareKa ba zan iya ƙididdige ya Ingantacce ne An tambayi Manzon Allah SAW wace Sallah ce tafi? ya ce: Mafi tsawon Al=qunuti Ingantacce ne Salloli biyar, da Juma'a zuwa Juma'a, da Ramadan zuwa Ramadan, masu kankare a binda ke tsakaninsu ne idan ya nisanci manyan zunubai Ingantacce ne Banu Salama, Kuyi Zamanku gidajenku, za'a rika rubuta muku ladan Tafiyarku, za'a rika rubuta muku ladan Tafiyarku, Ingantacce ne An anbaci wani mutum da ya yi bacci a darensa har saida ya wayi gari a wurin Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi -, ya ce: "Wancan w Ingantacce ne Na umarce ka da yawan sujjada ga Allah, domin kai ba za ka yi wata sujjada ga Allah ba, sai Allah Ya ɗaga darajar ka da ita, kuma Ya sarayar da kuskur Ingantacce ne Idan Dayankuya tashi cikin dare, sai ya Harshensa ya fara Nauyi wajen karanta Kur'ani, bai san mai yake Karantawa ba to ya Kwanta Ingantacce ne Mun kasance muna shirya wa Manzon Allah - Salati da amincin Allah su tabbata a gare shi - kayan aikin sa da tsarkake shi, saboda haka Allah zai aiko m Ingantacce ne Wanda ya sallaci sanyaya biyu zai shiga aljanna Ingantacce ne Wanda ya yi tsayuwar dare a daren Lailatul ƙadari yana mai imani da neman lada za'a gafarta masa abin da ya gabata daga zunubinsa Ingantacce ne Mutumin kirki Abdullah, da idan da dare yayi yana tashi yayi sallah Ingantacce ne Cewa Annabi –SAW- ya kasance yana bacci a farkon dare, yana tashi a qarshen dare yana sallah Ingantacce ne Sallar mutum a jama'a tana karuwa akan sallarsa agidansa a kasuwarsa da daraja ashirin da wani abu Ingantacce ne Idan Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya rasa salla daga jin zafi ko wani abu da daddare, zai yi raka’a goma sha biyu da Ingantacce ne Wanda ya ci tafarnuwa ko albasa, to ya yi nesa damu - ko cewa ya yi: Ya yi nesa da - masallacinmu, ya zauna a gidansa Ingantacce ne Hadisin zulyadaini cikin sujjadar rafkanuwa. Ingantacce ne Mafi soyuwar garuruwa a wurin Allah sune masallatansu, kuma mafi ƙin garuruwa a wurin Allah sune kasuwanninsu Ingantacce ne Shin kuna ganin cewa da ace akwai wata korama a kofar dayanku yana wanka a cikinta kowacce rana sau biyar, shin kuna zatan wani abu na dattinsa zai r Ingantacce ne Mun kasance muna magana a cikin salla, mutumin ya yi magana da abokinsa, alhali yana gefensa yana salla, har sai na sauko ((kuma in tsaya ga Allah sau Ingantacce ne wani mutum ya zo a lokacin Annabi- mai tsira da amincin Allah su kara tabbata a gareshi- yana yiwa mutane huduba a ranar juma`a. sai ya ce: kayi salla Ingantacce ne Yadda aka yi sallar tsoro ranar yakin faci da tsumma(zaturruqa'a) Ingantacce ne Na yi tafiya da Manzon Allah -tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi- kuma ya kasance baya wuce raka'a biyu, haka ma Abubakar da Umar da Usman. Ingantacce ne Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - bai taɓayin wata sallah ba bayan saukar: {Idan nasarar Allah ta zo da buɗi} [al-Nasr: 1] ta sa Ingantacce ne Lallai cewa Annabi ya aika Wani Mutum a wani yaki sai ya kasane yana" karantawa abokansa in yana jansu Sallah, Sai yake cika karatunsa da: Kulhuwa. Ingantacce ne Rana ta yi bacci a lokacin Manzon Allah - Salatin Allah da amincin Allah su tabbata a gare shi - don haka sai ya aika mai kira yana cewa:“ Sallah ruku Ingantacce ne Rana da wata alamomi ne guda biyu na Allah, kuma ba a yinrufin su saboda mutuwar mutum ko rayuwar sa.idan kun ga haka, to ku roki Allah, ku ce Allah, Ingantacce ne Manzon Allah mai tsira da aminci su kara tabbata a gareshi ya kasance yana bude salla da yin kabbara, da karatu, da fadar Alhamdu lillahi rabbil aalam Ingantacce ne Na yi barci a hannun Manzon Allah - SAW- kuma kafafuna suna cikin sumbatansa, don haka lokacin da ya yi sujada, sai ya damke ni, sai kafafuna suka daf Ingantacce ne A kowane dare Annabi yana wutiri ko a farkon dare ko tsakiyarsa, ko karshensa, Kuma yakan tsaida Wutirinsa da Asuba Hasan ne ku umarci 'ya'yanku da yin sallah alhali su suna 'yan shekara bakwai, kuma ku dake su akanta alhali su suna 'yan shekara goma, kuma ku raba tsakaninsu Ingantacce ne Annabi ya futo ranci Aokon ruwa, sai ya fuskanci Alkibla yana Addua, kuma ya juya kayansa baibai, kuma yayi Sallah Rakaa biyu, kuma ya bayya karatu.
بسم الله الرحمن الرحيم Tal 15 Jumada al-Awwal
الثلاثاء 15 جمادى الأولى
بدر Cikakken Wata Rana 16.6 / 29.5
Haske 96%
Wata Sabo a cikin kwana 13
سبحان الله Subhanallah - Tsarkin Allah

إِنَّ ٱللَّهَ وَمَلَٰٓئِكَتَهُۥ يُصَلُّونَ عَلَى ٱلنَّبِىِّ ۚ يَٰٓأَيُّهَا ٱلَّذِينَ ءَامَنُوا۟ صَلُّوا۟ عَلَيْهِ وَسَلِّمُوا۟ تَسْلِيمًا

Lalle, Allah da malã'ikunSa sunã salati ga Annabi. Yã kũ waɗanda suka yi ĩmãni! Ku yi salãti a gare shi, kuma ku yi sallama dõmin amintarwa a gare shi.

Al-Ahzab 33:56

Salati ga Manzon Allah