Yayin da Ibarahim ya Mutu Manzon Allah SAW ya ce: "Lallai yana da Mai shayar da shi a ciki…

Musulunci > Ha > Hadith > Ilimin aida > Yayin da Ibarahim ya Mutu Manzon Allah SAW ya ce: "Lallai yana da Mai shayar da shi a ciki…

Wanda ya ruwaito hadisin: Buhari ne ya rawaito shi

Ingantacce ne

An sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26

📖 Karatu minti 1

Rubutun hadisin: Yayin da Ibarahim ya Mutu Manzon Allah SAW ya ce: "Lall…

عن البراء رضي الله عنه قال: لما تُوفِّي إبراهيم -عليه السلام-، قال رسول الله صلى الله عليه وسلم : «إنَّ له مُرْضِعًا في الجنة».

Bayanin hadisin: Yayin da Ibarahim ya Mutu Manzon Allah SAW ya ce: "Lall…

Ibrahim ya Mutu Xan Manzon Allah SAW wanda Mariya Al-qibxiyya ta haifa, kuma yana Xan wata sha takwas, sai Manzon Allah SAW ya bada labarin cewa Allah SWT ya tanadar masa waxanda zasu shayar da shi har su cika shayar da shi a cikin Aljanna

Rukunan : FALALAR IYALAN GIDAN ANNABI · ILIMIN AƘIDA · SIRAR ANNABI · 'YA'YANSA TSIRA DA AMINCIN ALLAH SU TABBATA A GARESHI · IYALAN GIDAN ANNABI · SIRA DA TARIHI

بسم الله الرحمن الرحيم Tal 15 Jumada al-Awwal
الثلاثاء 15 جمادى الأولى
بدر Cikakken Wata Rana 16.5 / 29.5
Haske 96%
Wata Sabo a cikin kwana 13
لا إله إلا الله Babu abin bautawa sai Allah

إِنَّ ٱللَّهَ وَمَلَٰٓئِكَتَهُۥ يُصَلُّونَ عَلَى ٱلنَّبِىِّ ۚ يَٰٓأَيُّهَا ٱلَّذِينَ ءَامَنُوا۟ صَلُّوا۟ عَلَيْهِ وَسَلِّمُوا۟ تَسْلِيمًا

Lalle, Allah da malã'ikunSa sunã salati ga Annabi. Yã kũ waɗanda suka yi ĩmãni! Ku yi salãti a gare shi, kuma ku yi sallama dõmin amintarwa a gare shi.

Al-Ahzab 33:56

Salati ga Manzon Allah