Kara Surah Al-Qaria

Surah Al-Qaria (القارعة) ita ce surah na Makka ta Alkur'ani tana da ayoyi 11. Ku karanta, ku saurari kuma ku hadda wannan surah tare da kayanmu masu hulɗa.

An sabunta a 05 Agusta 2026 16h34

📖 Karatu minti 1

Surah Al-Qaria cikin lambobi

Tsarin saukarwa
Saukarwa n° 30 / 114
(na Makka)
36
kalmomi
-95.0% vs matsakaici
165
haruffa
-94.6% vs matsakaici
1
min karantawa
11
ayoyi
-79.9% vs matsakaici

Yawan amfani da kalmomin bincike

الله 0
رب 0

Haruffa da yawa suke fitowa

ا
17
#1
م
16
#2
و
13
#3
ل
11
#4
ن
10
#5
القارعة · Juz 30
Kewaya
Alamomi
Sauti
Hadda
Nuni
◄ Kara Surah Al-Qaria ►
سورة القارعة
Juz 30 86.0% (485/564)
Hizb 60 72.6% (209/288)

ٱلْقَارِعَةُ ﴿1﴾

Mai ƙwanƙwasar (zukata da tsõro)!

مَا ٱلْقَارِعَةُ ﴿2﴾

Mẽnẽ ne mai ƙwanƙwasa?

وَمَآ أَدْرَىٰكَ مَا ٱلْقَارِعَةُ ﴿3﴾

Kuma me ya sanar da kai abin da ake ce wa mai ƙwanƙwasa?

يَوْمَ يَكُونُ ٱلنَّاسُ كَٱلْفَرَاشِ ٱلْمَبْثُوثِ ﴿4﴾

Rãnar da mutãne za su kasance kamar 'ya'yan fari mãsu wãtsuwa.

وَتَكُونُ ٱلْجِبَالُ كَٱلْعِهْنِ ٱلْمَنفُوشِ ﴿5﴾

Kuma duwãtsu su kasance kamar gãshin sũfin da aka saɓe.

فَأَمَّا مَن ثَقُلَتْ مَوَٰزِينُهُۥ ﴿6﴾

To, amma wanda ma'aunansa suka yi nauyi.

فَهُوَ فِى عِيشَةٍۢ رَّاضِيَةٍۢ ﴿7﴾

To, shi yana a cikin wata rayuwa yardadda.

وَأَمَّا مَنْ خَفَّتْ مَوَٰزِينُهُۥ ﴿8﴾

Kuma amma wanda ma'aunansa suka yi sauƙi (bãbu nauyi).

فَأُمُّهُۥ هَاوِيَةٌۭ ﴿9﴾

To, uwarsa Hãwiya ce.

وَمَآ أَدْرَىٰكَ مَا هِيَهْ ﴿10﴾

Kuma me ya sanar da kai mece ce ita?

نَارٌ حَامِيَةٌۢ ﴿11﴾

Wata wuta ce mai zafi.

بسم الله الرحمن الرحيم Jum 26 Rabi' al-Thani
الجمعة 26 ربيع الآخر
هلال متناقص Gajimaren Raguwa Rana 27.2 / 29.5
Haske 6%
Wata Sabo a cikin kwana 2
الحمد لله Alhamdulillah - Godiya ta tabbata ga Allah

إِنَّ ٱللَّهَ وَمَلَٰٓئِكَتَهُۥ يُصَلُّونَ عَلَى ٱلنَّبِىِّ ۚ يَٰٓأَيُّهَا ٱلَّذِينَ ءَامَنُوا۟ صَلُّوا۟ عَلَيْهِ وَسَلِّمُوا۟ تَسْلِيمًا

Lalle, Allah da malã'ikunSa sunã salati ga Annabi. Yã kũ waɗanda suka yi ĩmãni! Ku yi salãti a gare shi, kuma ku yi sallama dõmin amintarwa a gare shi.

Al-Ahzab 33:56

Salati ga Manzon Allah