Kara Surah At-Tin

Surah At-Tin (التين) ita ce surah na Makka ta Alkur'ani tana da ayoyi 8. Ku karanta, ku saurari kuma ku hadda wannan surah tare da kayanmu masu hulɗa.

التين · Juz 30
Kewaya
Alamomi
Na gabata Kara Surah At-Tin Na gaba
سورة التين
Juz / Hizb
Juz 30 75.5% (426/564)
Hizb 60 52.1% (150/288)
95:1

وَٱلتِّينِ وَٱلزَّيْتُونِ ﴿1﴾

Inã rantsuwa da Attinu da Azzaitũn.

95:2

وَطُورِ سِينِينَ ﴿2﴾

Da Dũr Sĩnĩna.

95:3

وَهَـٰذَا ٱلْبَلَدِ ٱلْأَمِينِ ﴿3﴾

Da wannan gari amintacce.

95:4

لَقَدْ خَلَقْنَا ٱلْإِنسَـٰنَ فِىٓ أَحْسَنِ تَقْوِيمٍۢ ﴿4﴾

Lalle ne, Mun halitta mutum a cikin mafi kyawon tsayuwa.

95:5

ثُمَّ رَدَدْنَـٰهُ أَسْفَلَ سَـٰفِلِينَ ﴿5﴾

Sa'an nan, Muka mayar da shi mafi ƙasƙantar masu rauni

95:6

إِلَّا ٱلَّذِينَ ءَامَنُوا۟ وَعَمِلُوا۟ ٱلصَّـٰلِحَـٰتِ فَلَهُمْ أَجْرٌ غَيْرُ مَمْنُونٍۢ ﴿6﴾

Face waɗanda suka yi imani, kuma suka aikata ayyukan ƙwarai, saboda haka suna da sakamako wanda bã ya yankewa.

95:7

فَمَا يُكَذِّبُكَ بَعْدُ بِٱلدِّينِ ﴿7﴾

To, bãyan haka mẽ ya sanya ka ka ƙaryata sakamako (wanda za a yi a bãyan Tãshin ¡iyãma)?

95:8

أَلَيْسَ ٱللَّهُ بِأَحْكَمِ ٱلْحَـٰكِمِينَ ﴿8﴾

Ashe Allah bã Shi ne Mafi mãsu hukunci kyãwon hukunci ba?

An sabunta a 28 Oktoba 2026 00h24

📖 Karatu minti 1

Surah At-Tin cikin lambobi

Tsarin saukarwa
Saukarwa n° 28 / 114
(na Makka)
34
kalmomi
-95.3% vs matsakaici
168
haruffa
-94.5% vs matsakaici
1
min karantawa
8
ayoyi
-85.4% vs matsakaici

Yawan amfani da kalmomin bincike

الله 1
رب 0

Haruffa da yawa suke fitowa

ل
21
#1
ن
17
#2
ي
13
#3
و
11
#4
م
11
#5