Hadisan kan FIƘHU DA USULU

Musulunci > Ha > Hadith > FIƘHU DA USULU

Hadisan Manzo 780 da bayani kan «FIƘHU DA USULU»: rubutun Larabci, fassara, bayani da koyi, tare da matakin sahihanci da tushen.

An sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26

Jerin hadisan kan FIƘHU DA USULU

Ingantacce ne Allah ka kuvutar da Ayyash Bn Abi rabi'a Ya Ubanhiji ka kuvutar da Sakamah Bn Hisham Ya Ubangiji ka kuvutar da Al-walid Bn Alwalid, Ya Ubangiji ka kuv Ingantacce ne Allah yayi gaskiya, Kuma cikin Xan Uwanka ya yi Qarya, ka bashi Zuma Ingantacce ne Ya Ubangijin jibrila da Mika'ila, da isarafilu, wanada ya halicci sammai da Qasa, wanda ya ke masanin gaibu da fili, kai ne wanda kake yin hukunci a t Ingantacce ne Cewa shi ya ambaci wani Mutum daga cikin Bani isra'ila, ya tambayi wasu daga cikin Bani Isra'ila cewa ya ranta masa Dinari dubu, sai ya ce: kazo mun d Ingantacce ne Shi ruwansa mai tsarkakewa ne, kuma mushensa halal ne Ingantacce ne Idan ruwa ya zama tulu biyu baya ɗaukar najasa Ingantacce ne Cewa Annabi SAW ya kasance yana wanka da ragowar ruwan Maimuna -Allah ya yarda da ita Ingantacce ne Lallai ruwa baya yin Najasa Ingantacce ne An halatta muku Matattu guda biyu da jini guda biyu, amma Matattun sune Kifi da Fara, kuma Jinin shi ne Zuciya da Hanta Ingantacce ne Ida Quda ya faxa cikin abun shan xayanku to ya dulmuya shi sannan sai ya cire shi; saboda a cikin xayan fuka fukansa akwai cuta a xayan kuma Maganinta Ingantacce ne Duk wanda ya sha a cikin Kwanon Zinare ko na Azurfa, to yana kwankwadar wutar Jahannama ne a cikinsa Ingantacce ne Kaslon Annabi ya SAW ya fashe sai aka sanya masa wata Sarka ta Azurfa Ingantacce ne "Aan tambay Manzon Allah -tsira da Amincin Allah su tabbata a gare shi-game da giya da ake daukanta a matsayin tsumi? sai ya ce: A'a" Ingantacce ne Allah ya bawa dukkan Mai Haqqi Haqqinsa, kuma babu wata Wasiyya ga mai Gado, Kuma Xa na Ubansa ne, Kuma Karuwa za'a jefeta ne, Kuma duk wanda ya danga Ingantacce ne Ana Wanke futsarin Baiwa, kuma a yayyafa Ruwa a Futsarin yaro Ingantacce ne Tana kankare shi, sannan ta wanke shi da Ruwa, ta kuma yayyafa masa Ruwa, kuma tayi sallah da shi Ingantacce ne "Ba don kar in matsawa al'umma ta ba da ma umarce su da yin asuwaki yayin kowace salla" Ingantacce ne Duk wanda yake son yasan Al-walar Manzon Allah SAW to ita ce wannan Ingantacce ne Idan ɗayanku ya farka daga baccinsa to ya face hancinsa sau uku, domin cewa Shaiɗan yana kwana akan karan hancinsa Ingantacce ne ‌Ka cika alwala, ka tsettsefe tsakanin yatsu, ka kai matuƙa a kuskurar baki sai dai idan ka kasance mai azimi ne Ingantacce ne Na ga Ammar Bn Yasir yayi Al-wala sai ya tsefe gemunsa, sai aka ce da shi: ko ya ce da shi: Ya kake tsefe Gemunka? ya ce: to mai zai hanani? kuma haqi Ingantacce ne Lallai cewa Annabi SAW ya zo da xaya bisa Ukun Mudu sai yake shafawa a Dantsensa Ingantacce ne Lallai cewa Manzon Allah SAW yayi Al-wala sai ya yi Alwala sai ya kuskure bakinsa, sannan ya face, sannan ya wanke fuskarsa sau Uku,da hannunsa na Dam Ingantacce ne Lallai cewa Annabi SAW yayi Al-wala sai ya shafi tsakiyar kansa, da kuma kan Rawaninsa da Huffinsa Ingantacce ne Manzon Allah SAW ya kasance idan yayi Al-wala yakan kwaranya ruwa akan Damatsensa Ingantacce ne Babu Sallah ga duk wanda bashi da Al-wala, kuma babu Al-wala ga duk wanda bai anbaci sunan Allah ba a Al-walar Ingantacce ne a baki dayan ruwayoyin sa Cewa wani mutum ya yi alwala, sai ya bar tabo (Lam’a) gurin farce a kan ƙafafunsa, sai Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya gan s Ingantacce ne Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya kasance yana wanka, ko ya kasance yana wanka, da sa'i zuwa mudu biyar, kuma yana alwala da m Ingantacce ne Babu wani musulmin da zai yi alwala ya kyautata alwalarsa, sannan ya tashi ya yi sallah raka'a biyu, yana mai fuskantarsu da zuciyarsa da fuskarsa, sa Ingantacce ne Cewa naga Manzon Allah-Tsira da Amincin Allah su Tabbata a gareshi- yana Karanta ta kuma yana sanya yana shafar saman Huffinsa Ingantacce ne Manzon Allah SAW ya aika Tawagar Yaqi, sai Sanyi ya same su, yayin da suka isowa Manzon Allah SAW sai ya Umarce su da suyi shafa kan Rawunansu da Huff Ingantacce ne Idan dayanku ya yi alwala kuma ya sanya huffinsa to ya yi sallah da su, kuma ya yi shafa akansu, sannan kada ya ciresu in ya so sai dai saboda janaba Ingantacce ne Sahabban Manzon Allah SAW sun Kasance a lokacinsa suna jiran Sallar isha har su fara gyangyaxi sannan suyi Sallah kuma basa sake Alwala Ingantacce ne Lallai cewa Manzon Allah SAW ya sunbanci Wata daga cikin Matansa, sannan ya futa Sallah kuma bai sake Alwala ba Ingantacce ne Duk wanda yayi Wankan Gawa to yayi Wanka shi ma, kuma duk wanda ya xauketa to ya sake Alwala Hasan ne Lallai idanuwa Maxaurin Dubura ne, idan xayanku yayi bacci da idanuwansa to Maxauran zasu kwance ne Ingantacce ne Zazzabi yana daga cikin Hucin Wutar Jahannama Ingantacce ne Lallai cewa Manzon Allah SAW yayi Umarni da a Kashe Tsaka kuma ya ce: ta kasance tana busa ga Annabi ibrahim Ingantacce ne An rawaito daga Anas -Allah ya yarda da shi- ya ce: "Mun Kasance idan Muka sauka Masauki, Bama yin Sallah har sai mun sauke kaya" Ingantacce ne Babu wata Mace daga cikinku da zata rasa 'Ya'yanta Uku sai sun kasance Mata Katanga daga Wuta Hasan ne Lallai cewa Abdullahi bn Abi Aufa yayi Kabarbaru Hudu a jana'izar 'ya mace, don haka sai ya tashi bayan ta hudu abunda yake tsakanin Kabbarorin biyu Ingantacce ne Wannan kun yabe shi da Al-kairi, sai Al-janna ta tabbata a gare shi, kuma wannan kun faxi sharri akansa, sai wuta ra tabbata akansa, kune shaidun Alla Ingantacce ne Lallai ni na umarceku da ku qona wane da wane, kuma lallai wuta ba wanda yake Azaba da ita sai Allah, saboda haka idan kuka same su to ku kashe su Ingantacce ne ‌Babu wanda yake yin azaba da wuta sai Ubangijin wuta Ingantacce ne Kun ganni na bakwai a cikin Bakwai Bakwai. Ba mu da wani bawa sai wanda ya mari karaminmu, don haka Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a Ingantacce ne Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya tsinewa namijin da ya sanya kayan mace, da macen da ta sanya kayan namiji Ingantacce ne Idan igiyar Takalmin xayanku ta tsinke kada ya yi tafiya cikin xayan har sai ya gyara shi Ingantacce ne Kada ku tsige Furfura, saboda cewa shi Haske ne ga Musulmi a Ranar Al-qiyama Ingantacce ne Ma’aikin Allah tsira da aminci su tabbata a gare shi ya hana askin banza [barin wani wuri a kai da ba a aske ba] Hasan ne Babu wani mamaci da zai mutu, don haka ya tashi ya yi musu makoki ya ce: Suna girmama shi, da maigidansa, ko makamancin haka, sai dai an sanya mala'ik Ingantacce ne Abdullahi bin Rawaha - Allah ya yarda da shi - ya wuce, sai ‘yar’uwarsa ta sa shi kuka, tana cewa: Kuma suka aikata shi, da sauransu, da sauransu: Kun Ingantacce ne Lokacin da Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya dauke mu zuwa ga falala, sai ya dauke mu kada mu saba masa a ciki: cewa ba Ingantacce ne ‌Lallai waɗannan masallatan badan fitsari aka yi su ba, ko dan ƙazanta , kawai su dan ambatan Allah ne - Mai girma da ɗaukaka, da sallah da kuma karat Ingantacce ne Wani mutum ya yi kuka a cikin masallaci ya ce: Wanene ya nemi jan rakumi? Manzon Allah tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi ya ce: Ba ku samu Ingantacce ne Ya ku mutane, kuna cin bishiyu, wanda kawai na hango na sharri ne guda biyu: albasa da tafarnuwa. Ingantacce ne Wanda ya kasance yana da abin yankan da zai yanks shi (na Layya) to idan jijirin watan Zul-Hijja ya kama, to kada ya cire wani abu daga gashinsa ko f Hasan ne Cewa Annabi mai tsira da amincin Allah ya hana habiba a ranar Juma’a yayin da liman zai yi huduba Ingantacce ne Kun yi rantsuwa mai yawa a cikin siyarwa, saboda ciyarwa, to, sai ta fita Ingantacce ne Ga ɗayanku ya koma ga rantsuwarsa a cikin danginsa, ya yi zunubi tare da Allah - Maɗaukaki - ya ba da kaffarar da Allah ya ɗora masa. Ingantacce ne Wanda ya rantse ya ce: Ni barrantacce ne daga Musulunci, kuma idan maƙaryaci ne, to ya kasance kamar yadda ya faɗa, kuma idan ya kasance mai gaskiya,
بسم الله الرحمن الرحيم Alh 17 Jumada al-Awwal
الخميس 17 جمادى الأولى
أحدب متناقص Cikakken Wata Raguwa Rana 17.7 / 29.5
Haske 91%
Wata Sabo a cikin kwana 12
اللهم صل على محمد Ya Allah, ka saukar da tsira a kan Muhammad

إِنَّ ٱللَّهَ وَمَلَٰٓئِكَتَهُۥ يُصَلُّونَ عَلَى ٱلنَّبِىِّ ۚ يَٰٓأَيُّهَا ٱلَّذِينَ ءَامَنُوا۟ صَلُّوا۟ عَلَيْهِ وَسَلِّمُوا۟ تَسْلِيمًا

Lalle, Allah da malã'ikunSa sunã salati ga Annabi. Yã kũ waɗanda suka yi ĩmãni! Ku yi salãti a gare shi, kuma ku yi sallama dõmin amintarwa a gare shi.

Al-Ahzab 33:56

Salati ga Manzon Allah