Hadisan kan FIƘHU NA IBADA

Musulunci > Ha > Hadith > FIƘHU NA IBADA

Hadisan Manzo 561 da bayani kan «FIƘHU NA IBADA»: rubutun Larabci, fassara, bayani da koyi, tare da matakin sahihanci da tushen.

An sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26

Jerin hadisan kan FIƘHU NA IBADA

Ingantacce ne Idan xayanku zai yi sallah to ya stuce sallarsa, ko da da Kibiya ne Ingantacce ne Idan dayan ku ya tashi zai yi sallah, to ya sanya Sutura idan akwai a gabansa gwargwadon Karshen Siddin Doki yaya, kuma idan babu a gabansa Karshen Si Ingantacce ne Idan Xayanku yayi Sallah zuwa wani Abu da zai suturce shi daga Mutane, sai wani ya so ya tsallaka Masa ta gabansa to ya ture shi, idan yaqi turuwa da Ingantacce ne Annabi -tsira da amincin Allah- ya hana Mutum yayi Sallah yanariqe da Qugunsa Ingantacce ne A’isha ta kasance tana kyamar sanya hannunsa a gefensa, sai ta ce: Yahudawa suna aikatawa Ingantacce ne Idan aka kawo abincin dare, to kufara da shi kafin ku idar da faduwar rana, kuma kada ku yi sauri daga abincin dare Ingantacce ne Idan ɗayanku ya tsaya ga salla; Rahama tana fuskantar sa, saboda haka kar a goge tsakuwa Ingantacce ne Na tambayi Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - game da juyawa a cikin salla? Ya ce: Batarwa ne Shaidan yake sata daga Addu'a Ingantacce ne Idan dayanku ya tsaya a cikin sallarsa, to yana rokon Ubangijinsa ne, ko kuma idan Ubangijinsa yana tsakaninsa da alqibla, don haka kada ku tofa wa ɗa Ingantacce ne Ki xaukemun wannan labulen naka, saboda hotunan sa suke har yanzu a cikinSallah ta Ingantacce ne Ku daukei wannan rigar zuwa Abu Jahim, ka kawo ni Abjbaniya na Abu Jahim. Ya shagaltar da ni daga Sallah ta. Ingantacce ne Meke damun wasu mutane ne suke ɗaga idanuwansu zuwa sama a cikin sallarsu". Sai maganrasa ta yi tsanani a kan hakan, har ya ce: "Kodai su hanu daga ha Ingantacce ne Kuna yin hamma yayin sallah daga Shaidan, don haka idan wani daga cikinku yayi hamma, to, ya bar shi gwargwadon iyawarsa Ingantacce ne Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya wuce ginin masallatai a cikin gidaje, kuma a tsaftace sh Ingantacce ne Wadannan wasu mutane ne idan bawa na gari ya mutu daga cikinsu, ko kuma mutumin kirki, sai su gina masallaci akan kabarinsa Ingantacce ne Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya aika da dawakai a gaban Najd, sai suka zo wurin wani mutum daga Banu Hanifa ana ce da Ingantacce ne ina rokonka da girman Allah shin kaji Manzon Allah - SAW- yana cewa: Ka amsa mini, Ya Allah ka tallafa masa da Ruhu Mai Tsarki? Ya ce: Ey, haka ne. Ingantacce ne Duk wanda yaji mutum yana cigiyar bataccen kayansa a cikin masallaci, to yace: Kada Allah ya dawo maka dashi. Ba a gina masallatan don wannan ba Ingantacce ne Cewa Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya ce: Idan kuka ga wani yana sayarwa ko an saye shi a cikin masallaci, to sai ku c Hasan ne Ba a kafa iyakoki a cikin masallatai, kuma ba a jagorantar su Ingantacce ne Sa`ad ya buge ranar da rami ya huce, wani mutum daga Kuraishawa ya jefa shi, ana kiran shi Habban bn al-Arqa, wanda ya jefa shi a cikin al-Akhal, kuma Ingantacce ne "Kaki a Masallaci Laifi ne kuma kaffararsa ka burne shi" Ingantacce ne ‌Alƙiyama ba zata tashi ba har sai mutane sun dinga yin alfari da massalatai Ingantacce ne Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya kasance yana buɗe sallah da kabbara, da kuma karatu, da (faɗar) Alhamdu lillahi rabb Ingantacce ne Cewa Manzon Allah SAW ya kasance idan zai kabbara yana xaga Hannayensa har sai sunkai daidai Kunnuwansa, kuma idan yayi ruku'u yana xaga Hannayensa ha Ingantacce ne Nayi Sallah tare da Manzon Allah SAW ya sanysa Hannunsa na Dama kan Hannunsa na Hagu akan Qirjinsa Ingantacce ne Abin da na yi a bayan wani kamar addu’ar Manzon Allah ne, amincin Allah ya tabbata a gare shi, daga haka-da-haka. Ingantacce ne Ya ku Mutane babu abunda ya ragu daga cikin Alamomin Annabta sai Kyakkyawan Mafarkin da Musulmi zai ganshi, ko a ganar masa, ku saurara kuma lallai ni Ingantacce ne An umarceni in yi sujjada akan gabbai bakwai Ingantacce ne Idan zaka yi sujjada, to ka sanya tafukanka ka kuma ɗaga gwiwowin hannunka Ingantacce ne Cewa Manzon Allah SAw ya kasance ian ya yayi Ruku'u yana rarraba 'Yanyatsunsa kuma idan yayi Sujada sai ya haxe su Ingantacce ne Naga Manzon Allah tsira da Amincin Allah su tabbata a gare shi yanazaune ya tanqwashe Qafafunsa Hasan ne a baki dayan Riwayoyin sa Annabi tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi ya kasance yana faɗa a tsakanin sujjada biyu; "Ya Ubangiji ka gafarta min, ka yi min rahama, ka ba Ingantacce ne Lallai cewa Manzon Allah SAW idan ya kasanc a Wuturin Sallarsa baya tashi har sai ya daidaita a zaune Ingantacce ne Lallai cewa Manzon Allah SAW yayi Al-qunuti Wata xaya bayan Ruku'u yana Addu'a ga wasu Mutane daga Qabilar Bani Sulaim Ingantacce ne Lallai cewa Manzon Allah SAW ya kasance baya Al-qunuti sai in zai Addu'a ga wasu Mutane, ko yayi Addu'a kan wasu Mutane Ingantacce ne Ya Babana lallai kai kayi Sallah bayan Manzon Allah SAW da kuma Abubakar da Umar da Usman da Ali a nan Kufa, wajen Shekara Biyar, shin sun kasance sun Ingantacce ne Idan Xayanku zai yi Sujada kada ya Durkusa kamar yadda Raqumi yake Durqusawa, ya fara sanya Hannayensakafin Guiwoyinsa Ingantacce ne Lallai cewa Ibn umar ya kasance yana sanya Hannayensa kafin guiwoyinsa, kuma ya ce: Manzon Allah SAW ya kasance yana yin hakan Ingantacce ne Manzon Allah SAW ya kasance idan ta zauna yana Addu'a, kuma yana sanya Hannunsa na dama akan cinyarsa ta dama kuma Hannunsa na Hagu kan cinyarsa ta Ha Ingantacce ne "Manzo tsira da amincin Alla su tabbata a gare shi ya koyar da ni tahiya.hannu na na cikin hannayensa, kamar yadda yake koyar da ni Surar daga Alqur'a Hasan ne Na yi sallah tare da Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi -, ya kasance yana yin sallama a damansa: Assalamu alaikum wa rahmatullah wa Ingantacce ne Ya Ubangiji Kai ne aminci, kuma aminci daga gareka yake, Ka ɗaukaka ya ma’abocin girma da karamci Ingantacce ne Wanda ya tsarkake Allah a bayan kowacce sallah sau talatin da uku, kuma ya gode wa Allah sau talatin da uku, ya yi wa Allah Kabbara sau talatin da uku Ingantacce ne Wanda ya karanta Ayatul kursiyyi a bayan kowacce sallar farilla to babu abinda zai hana shi shiga aljanna sai mutuwa Ingantacce ne Ka yi Sallah a tsaye, idan ba za ka iya ba, to, a zaune, idan ba za ka iya ba, to, a ɓarin jiki Ingantacce ne Kayi sallah a Qasa in zaka iya, idan kuma ka kasa to kayi nuni, kasanya Sujadarka Qasaqasa da ruku'unka. Ingantacce ne Manzon Allah ya yi tsayuwar dare da Aya xaya daga cikin Qur'ani Ingantacce ne Manzon Allah SAW ya yi Hajji akan tsohon Siddi, da shinfixa wacce bata wuce Dirhami Huxu ba ko batama kai ba sannan ya ce: "Ya Ubangiji ina rokonka ha Ingantacce ne Sunyi Gaskiya, lallai su ana yi musu Azaba Azabar da Dabbobi suke ji baki xayansu Ingantacce ne Idan ɗayanku ya yi kokwanto a cikin sallarsa, bai san nawa ya sallata ba shin uku ne ko huɗu, to ya watsar da kokwanton, ya yi gini akan abinda ya yi Ingantacce ne Cewa Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya kasance ba ya barin (raka'o'i) huɗu kafin azahar da raka’a biyu kafin sallar (Asuba) Ingantacce ne Wanda ya kiyaye akan raka'o'i huɗu kafin azahar da huɗu a bayanta Allah Zai haramta wuta gare shi Ingantacce ne Cewa Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya karanta {قل يأيها الكافرون} da {قل هو الله أحد} a raka'o'i biyu (kafin sallar) Ingantacce ne Wani mutum ya tambayi Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - alokacin yana kan mimbari, me kake gani a kan sallar dare, sai ya ce: «Bi Ingantacce ne Sallar jam'i ta fi sallar ɗayanku shi kaɗai, da yanki ashirin da biyar, kuma mala'ikun dare da mala'ikun rana suna taruwa a sallar Asuba Ingantacce ne shin kana jin kiran Sallah idan aka kira, ya ce: Eh, sai ya ce: Ka amsa Ingantacce ne Mafi alherin sahun maza shi ne na farkon su, kuma mafi sharrin su shi ne na ƙarshen su, mafi alherin sahun mata shi ne na ƙarshen su, kuma mafi sharri Hasan ne Cewa Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya ga wani mutum ya yi sallah shi kaɗai a bayan sawu, sai ya umarce shi ya sake sall Ingantacce ne 'Lallai waɗannan sallolin biyu sune mafi nauyin salloli akan munafuki, da kun san abinda ke cikinsu da kun zo musu koda da jan ciki ne akan gwiwowi
بسم الله الرحمن الرحيم Tal 15 Jumada al-Awwal
الثلاثاء 15 جمادى الأولى
بدر Cikakken Wata Rana 16.5 / 29.5
Haske 97%
Wata Sabo a cikin kwana 13
لا حول ولا قوة إلا بالله Babu wata ƙarfi ko iko sai na Allah

إِنَّ ٱللَّهَ وَمَلَٰٓئِكَتَهُۥ يُصَلُّونَ عَلَى ٱلنَّبِىِّ ۚ يَٰٓأَيُّهَا ٱلَّذِينَ ءَامَنُوا۟ صَلُّوا۟ عَلَيْهِ وَسَلِّمُوا۟ تَسْلِيمًا

Lalle, Allah da malã'ikunSa sunã salati ga Annabi. Yã kũ waɗanda suka yi ĩmãni! Ku yi salãti a gare shi, kuma ku yi sallama dõmin amintarwa a gare shi.

Al-Ahzab 33:56

Salati ga Manzon Allah