Musulunci > Ha > Hadith > Ilimin aida > Meye banbancin wadannan?zuciyarsu na yin taushi in suka ji ayoyi bayyanannu,su kuma rikice…
Ingantacce neAn sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26
📖 Karatu minti 1عن ابن عباس رضي الله عنهما أنه رأى رجلا انْتَفَضَ لما سمع حديثا عن النبي صلى الله عليه وسلم في الصفات -استنكارا لذلك- فقال: "ما فَرَقُ هؤلاء؟ يجدون رِقَّةً عند مُحْكَمِهِ، ويَهْلِكُونَ عند مُتَشَابِهِهِ" .
Ibn Abbas -Allah ya yarda dasu- ya tsani duk mai tsorata a dalilin ya ji hadisai da suke magana akan siffofinAllah har ma su razana don kin abin,ba sa imani da abin da ya zo daga manzon Allah -tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi- wanda suka san ma'anarsa daga Alkur'ani wanda shi ne gaskiya, mumini ba ya kokwanto a cikinsa, wasa kuma sai suke daukarsa ba a ma'anarsa da Allah yake nufi ba sai su halaka a dalilinhaka
Rukunan : USUL - ALFIƘH · LITTAFI (ALƘUR'ANI) · ILIMIN AƘIDA · FIƘHU DA USULU · IMANI DA ALLAH MAI GIRMA DA ƊAUKAKA · Kaɗaita Allah cikin sunayenSa da siffofinSa