Yahudawa an yi fushi da su, Kiristoci kuwa batattu ne
Musulunci > Ha > Hadith > Alurani mai girma da ilimansa > Yahudawa an yi fushi da su, Kiristoci kuwa batattu ne
Wanda ya ruwaito hadisin: Tirmizi ne ya ruwaito shi
Ingantacce ne
An sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26
📖 Karatu minti 1
Rubutun hadisin: Yahudawa an yi fushi da su, Kiristoci kuwa batattu ne
Bayanin hadisin: Yahudawa an yi fushi da su, Kiristoci kuwa batattu ne
Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya bada labarin cewa Yahudawa wasu mutanene da aka yi fushi da su; domin cewa su sun san gaskiya amma ba su aiki da ita. Kiristoci kuwa wasu mutanene ne batattu; domin cewa su sun yi aiki ba tare da ilimi ba.
Koyarwar hadisin: Yahudawa an yi fushi da su, Kiristoci kuwa batattu ne
- Hadawa tsakanin ilimi da aiki da shi, tsira ne daga tafarkin wadanda aka yi fushi da su da kuma batattu.
- Tsoratarwa akan tafarkin Yahudawa da Kiristoci, da lazimtar hanya madaidaiciya wacce ita ce Musulunci.
- Kowanne daga Yahudawa da Kiristoci batattune an yi fushi da su, saidai mafi kebantar siffofin Yahudawa ita ce fushi, kuma mafi kebantar siffofin Kiristoci ita ce bata.
Rukunan :
ALƘUR'ANI MAI GIRMA DA ILIMANSA
· TAFSIRIN ALƘUR'ANI
· ILIMIN AƘIDA
· SUNAYE DA HUKUNCE-HUKUNCE
· TAFSIRIN AYOYI
· MUSULUNCI
بسم الله الرحمن الرحيم
Tal 15 Jumada al-Awwal
الثلاثاء 15 جمادى الأولى
الله أكبر
Allah Shi ne Mafi Girma