Kara Ruku'u 543 na Alkur'ani

Ruku'u 543 daga Surah Al-Qaria ne (ayoyi 1 zuwa 11). Yana ɗauke da ayoyi 11 kuma yana cikin Juz 30.

القارعة · Juz 30
Kewaya
Alamomi
Shafi 600
Na gabata Ruku'u 543 Na gaba
سورة القارعة
Juz / Hizb
Juz 30 86.0% (485/564)
Hizb 60 72.6% (209/288)
101:1

ٱلْقَارِعَةُ ﴿1﴾

Mai ƙwanƙwasar (zukata da tsõro)!

101:2

مَا ٱلْقَارِعَةُ ﴿2﴾

Mẽnẽ ne mai ƙwanƙwasa?

101:3

وَمَآ أَدْرَىٰكَ مَا ٱلْقَارِعَةُ ﴿3﴾

Kuma me ya sanar da kai abin da ake ce wa mai ƙwanƙwasa?

101:4

يَوْمَ يَكُونُ ٱلنَّاسُ كَٱلْفَرَاشِ ٱلْمَبْثُوثِ ﴿4﴾

Rãnar da mutãne za su kasance kamar 'ya'yan fari mãsu wãtsuwa.

101:5

وَتَكُونُ ٱلْجِبَالُ كَٱلْعِهْنِ ٱلْمَنفُوشِ ﴿5﴾

Kuma duwãtsu su kasance kamar gãshin sũfin da aka saɓe.

101:6

فَأَمَّا مَن ثَقُلَتْ مَوَٰزِينُهُۥ ﴿6﴾

To, amma wanda ma'aunansa suka yi nauyi.

101:7

فَهُوَ فِى عِيشَةٍۢ رَّاضِيَةٍۢ ﴿7﴾

To, shi yana a cikin wata rayuwa yardadda.

101:8

وَأَمَّا مَنْ خَفَّتْ مَوَٰزِينُهُۥ ﴿8﴾

Kuma amma wanda ma'aunansa suka yi sauƙi (bãbu nauyi).

101:9

فَأُمُّهُۥ هَاوِيَةٌۭ ﴿9﴾

To, uwarsa Hãwiya ce.

101:10

وَمَآ أَدْرَىٰكَ مَا هِيَهْ ﴿10﴾

Kuma me ya sanar da kai mece ce ita?

101:11

نَارٌ حَامِيَةٌۢ ﴿11﴾

Wata wuta ce mai zafi.

An sabunta a 28 Oktoba 2026 00h24

Ruku 543 a cikin Alkur'ani

11
ayoyi
1
Surah
30
Juz
v.1 – v.11
Ayoyi

Surori a cikin Ruku 543