Faxin Yusuf Bn Abdullahi Bn Salam -Allah ya yarda da su- Manzon Allah SAW ya kirani da Yus…

Musulunci > Ha > Hadith > Fihu da usulu > Faxin Yusuf Bn Abdullahi Bn Salam -Allah ya yarda da su- Manzon Allah SAW ya kirani da Yus…

Wanda ya ruwaito hadisin: Ahmad ne ya rawaito shi

Ingantacce ne

An sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26

📖 Karatu minti 1

Rubutun hadisin: Faxin Yusuf Bn Abdullahi Bn Salam -Allah ya yarda da su…

عن يوسف بن عبد الله بن سلام رضي الله عنهما قال: «سَمَّاني رسول الله صلى الله عليه وسلم يوسف، وأَجْلَسَنِي في حِجْره».

Bayanin hadisin: Faxin Yusuf Bn Abdullahi Bn Salam -Allah ya yarda da su…

Yusuf yana bada labari a cikin wannan Hadisin cewa Abdullahi Bn Salam -Allah ya yarda da su cewa Manzon Allah SAW ya sanya masa Yusuf kuma ya zaunar da shikan cinyarsa, kuma wannan yana daga cikin kyawawan Halayen Manzon Allah SAW da kuma Tawalu'unsa da jin qansa ga Yara.

Rukunan : FIƘHU NA ZAMANTAKEWAR IYALI · HUKUNCE-HUKUNCEN ABIN HAIHUWA · SIRAR ANNABI · FIƘHU DA USULU · ƊABI'U IRIN NA (ANNABI) MUHAMMAD · SANYA WA ABIN HAIHUWA SUNA DA YI MASA ALKUNYA · SIFFOFINSA NA HALITTA · ƘANƘAN DA KANSA TSIRA DA AMINCIN ALLAH SU TABBATA A GARESHI · SIRA DA TARIHI

بسم الله الرحمن الرحيم Tal 15 Jumada al-Awwal
الثلاثاء 15 جمادى الأولى
بدر Cikakken Wata Rana 16.6 / 29.5
Haske 96%
Wata Sabo a cikin kwana 13
الله أكبر Allah Shi ne Mafi Girma

إِنَّ ٱللَّهَ وَمَلَٰٓئِكَتَهُۥ يُصَلُّونَ عَلَى ٱلنَّبِىِّ ۚ يَٰٓأَيُّهَا ٱلَّذِينَ ءَامَنُوا۟ صَلُّوا۟ عَلَيْهِ وَسَلِّمُوا۟ تَسْلِيمًا

Lalle, Allah da malã'ikunSa sunã salati ga Annabi. Yã kũ waɗanda suka yi ĩmãni! Ku yi salãti a gare shi, kuma ku yi sallama dõmin amintarwa a gare shi.

Al-Ahzab 33:56

Salati ga Manzon Allah