Hadisan kan FIƘHU NA IBADA

Musulunci > Ha > Hadith > FIƘHU NA IBADA

Hadisan Manzo 561 da bayani kan «FIƘHU NA IBADA»: rubutun Larabci, fassara, bayani da koyi, tare da matakin sahihanci da tushen.

An sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26

Jerin hadisan kan FIƘHU NA IBADA

Ingantacce ne Masu buda baki yau sun tafi da Ladan yau Ingantacce ne Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya shiga Makka a shekarar da aka ci nasara, tare da Mai yawan gafara a kansa, lokacin da Ingantacce ne Haba Umar, ba ka ji cewa kawun mutumin ba na mahaifinsa ne? Ingantacce ne Mun kasance muna fitar da zakkar fidda kai lokacin da Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya kasance yana cikinmu, daga kowan Ingantacce ne Mun yi sahur tare da Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi -, sannan ya tashi zuwa sallah, na ce: Nawa ne tsakanin kiran sallah Ingantacce ne Ya ku mutanen Madina, Ban sameku Batattu ba sai kuma Allah ya shiryar da ku da ni?kuma kun kasance kan ku a rarrabe sai kuma ya hada kanku dani ? kuma Ingantacce ne Duk wanda ya yi E'itikafi tare da ni to yayi a goman karshe domin nagani a wannan daren sannan kuma aka ikin ruwa da tabo tun daga , mantar dani, kuma Ingantacce ne Babu sauran Hijira bayan ancigarin Makka da yaki sai dai akwai Jahadi da Niyya, kuma idan aka nemi ku futo yaki to futo Ingantacce ne Cewa Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya kasance yana i'itikafin goman ƙarshe na Ramadan, har Ya koma ga Allah , sannan matansa Ingantacce ne Ku yi sahur, domin lallai cewa akawai albarka a cikin sahur Ingantacce ne Azimi a halin tafiya bai zama daga aikin alheri ba Ingantacce ne Mun fito tare da Manon Allah Tsira da Amincin Allah su tabbata a gare shi a cikin watan Azumin Ramalan, cikin wani matsanancin zafin rana, har sai da Ingantacce ne Lallai cewa wani Mutum ya tambayi Annabi tsira da Amincin Allah su tabbata a gare shi game da Azumi a lokacin tafiya sai ya ce: "idan kaga dama kayi A Ingantacce ne Kada ku gabaci Ramadan da azimin yini ko yini biyu sai dai mutumin da ya kasance yana yin wani azimi to ya azimce shi Ingantacce ne Babu komai na Zakka akan Musulmi cikin dokinsa Ingantacce ne Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya wajabta zakkar fidda kai, Sa'i na dabino, ko Sa'i na alkama, akan bawa da ɗa, namiji d Ingantacce ne Ba ya halatta ga wata mace musulma ta yi tafiyar dare (ɗaya) sai a tare da ita akwai namiji muharraminta Ingantacce ne Cewa Annabi - Tsira da Aminci Allah ya yarda da shi -ya kasance Asuba tana Riske shi a halin yana cikin Janaba daga Ahalinsa, Sannan yayi Wanka yayi S Ingantacce ne Annabi _ Tsira da Amincin Allah ya yarda da shi - Ya hana Sabi Zarce a Azumi sai suka ce : Cewa ai kaima kana yi sai ya ce: cewa ni ai ba irinku bane Ingantacce ne Wanda ya manta alhali yana azumi, sai ya ci ko ya sha, to ya cike aziminsa, kaɗai Allah ne Ya ciyar da shi kuma Ya shayar da shi Ingantacce ne Annabi ya hana yin azumi Ranar jumu'a ne? ya ce: Ey Ingantacce ne Mun halarci idi tare da Umar ɗan Khaɗɗab - Allah Ya yarda da shi - sai ya ce: "Waɗannan kwanaki biyun Mazon Allah - tsira da Amincin Allah su tabbata Ingantacce ne Ta yaya Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya wanke kansa yayin da aka hana shi? Ingantacce ne Mun iso tare da -Manzon Allah tsira da Amincin Allah su tabbata a gare shi- kuma mu cewa: Amsawarka da Hajji to sai Annabi- Manzon Allah tsira da Amin Ingantacce ne Duk wanda ya mutu yana da azumi, waliyyinsa zai yi azumi a madadinsa”. Ingantacce ne Lallai ce wa Mahaifiyata ta Mutu kuma akanta akwai bashin Azumi ko na iya rama mata ? sai ya ce : da ace a kanta akwai bashin kudi zaka biya mata? ya Ingantacce ne "Na ji Manzon Allah - Salatin Allah da amincin Allah su tabbata a gare shi - yana wa'azin rafat: Wanda bai sami takalmi ba to ya sanya safa biyu, kuma Ingantacce ne Duhu mai karfi ne, rijiya tana da karfi, kuma karafa tana da karfi, kuma a kan rukuni na biyar Ingantacce ne Lallai Shaidan yana gudu a jikin Mutum kamar yadda jini yake gudu a jikinsa, kuma inajin tsoron kada ya jefa wani sharri a cikin zukatanku ko ya fadi Ingantacce ne Cewa Talbiyar Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi -: "AmsawarKa ya Allah, amsawarKa, amsawarKa baKa da abokin tarayya amsawarK Ingantacce ne Aka kai ni wurin Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - kwarkwata suka bazu a fuskata. Ya ce: Ban ga zafin ba, ya isa gare ku a Ingantacce ne Manzon Allah - Salati da amincin Allah su tabbata a gare shi - da sahabbansa sun gabatar da safiya ta huɗu, kuma ya umurce su da su mai da ita Umrah, Ingantacce ne Badaɗayina - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya yi mini wasicci da (abubuwa) uku: Azimin kwana uku a kowane wata, da raka'o'i biyu na wa Ingantacce ne yaya Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya yi tafiya lokacin da ya biya? Ya ce: Zai yi tafiya a wuyansa, kuma idan ya sami Ingantacce ne Ku yi kirdadon daren Lailatul-ƙadri a cikin mara daga goman ƙarshe na Ramadan Ingantacce ne Lallai cewa Mafi Soyuwar Azumi A wajen Allah shi ne Azumin Annabi Dauda, kuma Mafi soyiwar Sallah Ita ce Sallar Annabi Dauda, ya kasance yana bacci ra Ingantacce ne Babu wani azumi sama da azumin dan uwana Dawud - wani bangare na zamani - yayi azumi wata rana bai azumci yini ba Ingantacce ne An kashe carbi biyar, dukkansu masu zina, a cikin harami: hankaka, gawa, kunama, budurwai Ingantacce ne Ba ya sa riga, rawani, sarafans, brassiere, ko takalmi, amma ba wanda zai iya samun takalmi, saboda haka bari ya sa takalmi ya yanke gindinta Ingantacce ne Ina ganin mafarkenku haƙiƙa sun haɗu a bakwan ƙarshe, duk wanda ya kasance zai yi kardadonsa to ya yi kardadonsa a bakwan ƙarshe Ingantacce ne Babu Zakka a kasa da Ukiyya Biyar , ko kuma kasa da Rakuma Biyar, ko kasa da Buhu biyar. Ingantacce ne Ya Manzon Allah , Lallai ni nakasan ce nayi Bakance a Jahiliyya cewa Zanyi E'itikafin Dare daya - Kuma a cikin wata Riwaya Kwana daya - a Masallacin K Ingantacce ne Idan kun ga shi to ku yi azimi, idan kun gan shi ku busha ruwa, idan an ɓoye muku (shi) to ku kaddara (kwanakinsa) sa Ingantacce ne Shin yanzu haƙiƙa Allah Bai sanya muku abinda zaku dinga sadaka dashi ba? lallai dukkan tasbihi sadaka ne, dukkan kabbara sadaka ce, dukkan tahmidi sa Ingantacce ne Ya kasance yana umartarmu idan mun kasance a halin tafiya ko matafiya cewa kada mu cire huffinanmu kwanaki uku da dararensu sai dan janaba, amma bahay Ingantacce ne Sallar mutum a jama'a tana karuwa akan sallarsa agidansa a kasuwarsa da daraja ashirin da wani abu Ingantacce ne "Kana da abin da ka yi nufi, ya Yazidu, kuma kana da abin da ka karɓa, ya Maan Ingantacce ne Idan Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya rasa salla daga jin zafi ko wani abu da daddare, zai yi raka’a goma sha biyu da Ingantacce ne Lallai cewa Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya kuɓuta daga mai ɗaga murya da mai aske kanta da mai tsaga kayanta Ingantacce ne Wanda ya ci tafarnuwa ko albasa, to ya yi nesa damu - ko cewa ya yi: Ya yi nesa da - masallacinmu, ya zauna a gidansa Ingantacce ne Hadisin zulyadaini cikin sujjadar rafkanuwa. Ingantacce ne Mafi soyuwar garuruwa a wurin Allah sune masallatansu, kuma mafi ƙin garuruwa a wurin Allah sune kasuwanninsu Ingantacce ne Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya kasance idan goman ƙarshe ta shiga zai raya dare, zai farkar da iyalansa, zai yi ƙoƙa Ingantacce ne Yaki Dan yaudara ne Ingantacce ne Mun kasance a lokacin Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - ba za mu sami irin wannan ba sai kadan, kuma idan mun same shi, ba mu da Ingantacce ne Shin kuna ganin cewa da ace akwai wata korama a kofar dayanku yana wanka a cikinta kowacce rana sau biyar, shin kuna zatan wani abu na dattinsa zai r Ingantacce ne Ya Allah, dan haka dan haka don haka yana cikin kariyar ka da kuma tunanin cikin unguwar ka, da hukuncin shari'ar kabari da azabar wuta, kuma ku mutan Ingantacce ne Ido yana hawaye kuma zuciya tana baqin ciki, kuma muna faxar abin da zai yardar da Ubangijinmu ne, kuma rabuwa da kai, ya Ibrahim, muna baqin ciki Ingantacce ne Yawon buda ido na al'ummata na jihadi saboda Allah - mai girma da daukaka Ingantacce ne "Kuna da rakuma dari bakwai tare da su ranar tashin kiyama, dukkansu an yi musu dinki
بسم الله الرحمن الرحيم Lar 16 Jumada al-Awwal
الأربعاء 16 جمادى الأولى
أحدب متناقص Cikakken Wata Raguwa Rana 17.2 / 29.5
Haske 94%
Wata Sabo a cikin kwana 12
حسبنا الله ونعم الوكيل Allah Ya isa mana, Shi ne mafi kyawun Mai Kiyaye

إِنَّ ٱللَّهَ وَمَلَٰٓئِكَتَهُۥ يُصَلُّونَ عَلَى ٱلنَّبِىِّ ۚ يَٰٓأَيُّهَا ٱلَّذِينَ ءَامَنُوا۟ صَلُّوا۟ عَلَيْهِ وَسَلِّمُوا۟ تَسْلِيمًا

Lalle, Allah da malã'ikunSa sunã salati ga Annabi. Yã kũ waɗanda suka yi ĩmãni! Ku yi salãti a gare shi, kuma ku yi sallama dõmin amintarwa a gare shi.

Al-Ahzab 33:56

Salati ga Manzon Allah