Hadisan kan FALALOLI DA LADUBBA

Musulunci > Ha > Hadith > FALALOLI DA LADUBBA

Hadisan Manzo 621 da bayani kan «FALALOLI DA LADUBBA»: rubutun Larabci, fassara, bayani da koyi, tare da matakin sahihanci da tushen.

An sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26

Jerin hadisan kan FALALOLI DA LADUBBA

Ingantacce ne (Mutum) bakwai Allah - Maɗaukakin sarki - Zai inuwantar da su a cikin inuwarSa ranar da babu wata inuwa sai inuwarSa Hasan ne da wani Sanadin ‌Babu imani ga wanda ba shi da amana, kuma babu Addini ga wanda ba shi da alƙawari Ingantacce ne Shin bana baku labarin abin da ya fi azimi da sallah da sadaka daraja ba? Ingantacce ne Shin bana baku labari ba da mafi alherinku daga mafi sharrinku? Ingantacce ne Duk wanda ba ya godewa mutane to ba zai godewa Allah ba Ingantacce ne Duk mutumin da ya cewa ɗan'uwansa: Ya kai kafiri, to haƙiƙa ɗayansu ya dawo da ita (ya lazimceta), idan ya zama kamar yadda ya ce ne, inba haka bafa t Ingantacce ne Allah - Mai girma da ɗaukaka - Ya ce: Ɗan Adam ya cutar da Ni yana zagin zamani alhali Nine zamani, al'amari yana hannunNa iNa jujjuya dare da rana Ingantacce ne Kada ku shiga mazaunan waɗanda suka zalinci kawunansu, sai dai idan kun kasance kuna masu kuka Ingantacce ne Za'a bijiro da fitintinu akan zukata kamar tabarma kara-kara Ingantacce ne Dukkan ayyuka basa yi yiwuwa sai da niyyoyi, kuma kowanne mutum yana da ladan abin da ya niyyata ne Ingantacce ne Lallai halal a bayyane yake kuma haram ma a bayyane yake Ingantacce ne Ya ku mutane ! Lallai Allah Mai tsarki ne ba Ya karba sai mai tsarki, kuma Allah Ya umarci muminai da abinda Ya umarci Manzanni da shi Ingantacce ne Ɗayanku ba zai yi imani ba, har sai ya sowa ɗan uwansa abinda yake sowa kansa Ingantacce ne Lallai Allah Ya wajabta kyautatawa akan kowanne abu Ingantacce ne Yana daga abin da mutane suka riska daga zancen Annabci na farko: Idan ba ka da kunya, to ka aikata abin da kake so Ingantacce ne Ka fadamin wata magana a Musulunci da ba zan tambayi waninka game da ita ba, ya ce: "Ka ce na yi imani da Allah, sannan ka tabbatu akan hakan Ingantacce ne Tsarki rabin imani ne, kuma (faɗin) godiya ta tabbata ga Allah, yana cika ma'auni, (faɗin) tsarki ya tabbata ga Allah godiya ta tabbata ga Allah, suna Nawawi ya ce: Hadisi ne Ingantacce Imanin ɗayanku ba zai cika ba har sai son zuciyarsa ya kasance mai bi ga abin da na zo da shi Ingantacce ne Abubuwa guda huɗu wanda ya kasance a cikinsa to ya zama munafiki tsantsa, wanda ya kasance a tare da shi akwai wata ɗabi'a daga cikinsu to ya kasance Ingantacce ne Da a ce zaku dogara ga Allah haƙiƙanin dogaranSa, da Ya azirtaku kamar yadda yake azirta tsuntsu, yana wayar gari a yunwace ya kuma yi maraice cikinsa Ingantacce ne al-Birr shi ne: Kyakkyawar ɗabi'a, zunubi kuma abin da ya sosu a cikin zuciya, kuma ka ƙi mutane su tsinkaya a kansa Ingantacce ne Kada harshenka ya gushe yana ɗanye daga ambatan Allah Hasan ne Duk wanda ya danfaru da wani abu to za'a jibanta shi zuwa gare shi Ingantacce ne Allah Ya ni'imtar da mutumin da ya ji wani abu daga gurimmu sai ya isar da shi kamar yadda ya ji, da yawa wanda aka isarwa yana zama mafi kiyayewa dag Ingantacce ne duka Riwayoyin nasa guda biyun Annabi SAW ya Zana zanuka, sai ya ce: wannan shi ne Mutum kuma wannan shi ne Ajalinsa yana cikin haka sai zanen mafi kusa yazo masa Ingantacce ne Ya kusanta ya kasance mafi Alkairin Dukiyar Musulmi iya ce Dabbobinsa da yake kiwansu a gefen duwatsu Ingantacce ne Mafi Qaryar Qarya cewa a Mutum ya nunawa Idanuwansa abunda basu gani ba Ingantacce ne Wanda ya zantar da wani Hadisi daga gareni yana ganin cewa shi ƙarya ne to shi yana ɗaya daga cikin maƙaryata Ingantacce ne Wanda ya Qoshi da abunda ba'a bashi ba Kamar wanda ya sanya Tufar Shaidar Zur Ingantacce ne Bai Kamata Musulmi ya zamanto mai yawan tsinuwa ba Hasan ne Kada ku kuyi tsinuwa da tsinuwar Allah ko da Fushinsa ko da Wuta Ingantacce ne Lallai Bawa idan ya La'anci wani abu, sai la'antar ta tashi zuwa sama, sai a rufe kofofin Sama a hanata shiga, sannan sai ta dawo Qasa, sai a toshe ma Ingantacce ne Ku xauke abunda yake kanta ita ku kyaleta; saboda la'ananniya ce Ingantacce ne Saihan da Jihan da Furat da Nil baki xayan su kogunan Al-janna ne Ingantacce ne Masu jin ƙai (Ubangiji) Al-Rahman yana jin ƙansu, ku ji ƙan mutanen ƙasa wanda ke sama zai ji ƙanku Hasan ne ya kasance idan ya shiga masallaci sai ya ce: "Ina neman tsarin Allah Mai girma, da fuskarSa Mai girma, da sarautarSa daɗaɗɗiya, daga Shaiɗan abin jef Ingantacce ne Allah ka kuvutar da Ayyash Bn Abi rabi'a Ya Ubanhiji ka kuvutar da Sakamah Bn Hisham Ya Ubangiji ka kuvutar da Al-walid Bn Alwalid, Ya Ubangiji ka kuv Hasan ne Lallai shaixan ya ce: Na rantse da Girmanka Allah, ba zan gushe ba ina vatar da Bayinka, matuqar dai rayukansu suna jikinsu, Ubangiji ya ce: Na rantse Ingantacce ne Kuji Tsoron Addu'ar Wanda aka Zalunta saboda tana rashi zuwa Sama kamar tartsatsin Wuta Ingantacce ne Wuta da Aljanna sunyi Jayayya, sai wuta ta ce: an zaveni saboda masu girman kai, da Masu jiji da Kai, kuma Aljanna ta ce: Ni kuma babu mai shiga ta sa Ingantacce ne Allah Maxauakai yana cewa idan bawa na ya so yin savo, kada ku rubuta shi har sai ya aikata, idan kuma ya aikata shi to ku rubuta masa kwatankwacinsa, Ingantacce ne Aljannatai guda biyu kwanikansu na Azurfa, da abunda yake cikinsu, da Kuma Aljannatai guda biyu kwanukansu na Zinariya, da abunda yake cikinsu, kuma a Ingantacce ne Cewa shi ya ambaci wani Mutum daga cikin Bani isra'ila, ya tambayi wasu daga cikin Bani Isra'ila cewa ya ranta masa Dinari dubu, sai ya ce: kazo mun d Ingantacce ne Mai kira zai kira: Lallai cewa ku zaki yi lafiya ba za ku yi masassara ba har abada, kuma ku zaku rayu ba za ku mutu ba har abada, kuma cewa ku zaku Ingantacce ne Lallai kana da abin da ka yi burin da kwatankwacin sa tare da shi Ingantacce ne Lallai Allah - alherinSa ya yawaita kuma Ya ɗaukaka - Zai cewa 'yan aljanna: Yaku 'yan aljanna? sai su ce: AmsawarKa ya Ubangijinmu da dai amsawarKa, Ingantacce ne Idan 'yan aljanna suka shiga aljanna, ya ce: Allah -Maɗaukakin sarki - zai ce: Kuna son wani abu ne da zan ƙaro muku shi? Ingantacce ne Lallai mumini yana da wata shema a cikin aljanna ta lu'ulu'u ɗaya mai ƙofa a cikinta, tsawonta mil sittin ne, mumini yana da mata a cikinta, mumini za Ingantacce ne Lallai a cikin aljanna akwai wata bishiya mahayin doki horarre mai sauri zai yi tafiyar shekara ɗari ba zai iya wuceta ba Ingantacce ne Lallai 'yan Al-janna suna gano Xakunan waxanda suke samansu kamar yadda kuke ganin Tauraro mai haske da ya wuce a sararin sama daga Gabas ko kuma Yamm Ingantacce ne Wallahi Kwarin bakar cikin Al-janna yafi Alkairi daga abunda rana ta futo mata ko ta faxar Mata (Wato Duniya) Ingantacce ne Lallai a cikin aljanna akwai wata kasuwar da 'yan aljanna suke zuwanta kowacce Jumu'a Ingantacce ne "Lallai 'Yan Al-janna suna ganin Dakunan a cikin Al-Jannah kamar yadda kuke ganin Taurari a Sama" Ingantacce ne Babu wata Mace daga cikinku da zata rasa 'Ya'yanta Uku sai sun kasance Mata Katanga daga Wuta Ingantacce ne Babu wani Mutum daga cikin Musulmai da 'Ya'yansa uku zasu Mutu sannan kuma wuta ta tava shi sai karayar rantsuwa Ingantacce ne Babu Wani Musulmi da 'Yayansa Uku zasu Rasu waxanda basu Balaga ba sai Allah ya shigar da shi Al-janna saboda falalar rahamarsa gare su Ingantacce ne Wannan kun yabe shi da Al-kairi, sai Al-janna ta tabbata a gare shi, kuma wannan kun faxi sharri akansa, sai wuta ra tabbata akansa, kune shaidun Alla Ingantacce ne Idan Mutum ya ce Mutane sun halaka, to shi ne ya halaka su Ingantacce ne Waxanda suke zage zage abunda suka faxa to wanda ya fara daga cikinsu yana kansa har sai wanda aka zaga ya rama Ingantacce ne Lallai kai in ka bibiyi Al-aurar Musulmai zaka vata su, ko ka kusa ka vata su
بسم الله الرحمن الرحيم Alh 17 Jumada al-Awwal
الخميس 17 جمادى الأولى
أحدب متناقص Cikakken Wata Raguwa Rana 18.2 / 29.5
Haske 87%
Wata Sabo a cikin kwana 11
حسبنا الله ونعم الوكيل Allah Ya isa mana, Shi ne mafi kyawun Mai Kiyaye

إِنَّ ٱللَّهَ وَمَلَٰٓئِكَتَهُۥ يُصَلُّونَ عَلَى ٱلنَّبِىِّ ۚ يَٰٓأَيُّهَا ٱلَّذِينَ ءَامَنُوا۟ صَلُّوا۟ عَلَيْهِ وَسَلِّمُوا۟ تَسْلِيمًا

Lalle, Allah da malã'ikunSa sunã salati ga Annabi. Yã kũ waɗanda suka yi ĩmãni! Ku yi salãti a gare shi, kuma ku yi sallama dõmin amintarwa a gare shi.

Al-Ahzab 33:56

Salati ga Manzon Allah