Hadisan kan FIƘHU DA USULU

Musulunci > Ha > Hadith > FIƘHU DA USULU

Hadisan Manzo 780 da bayani kan «FIƘHU DA USULU»: rubutun Larabci, fassara, bayani da koyi, tare da matakin sahihanci da tushen.

An sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26

Jerin hadisan kan FIƘHU DA USULU

Ingantacce ne Cewa Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya karanta {قل يأيها الكافرون} da {قل هو الله أحد} a raka'o'i biyu (kafin sallar) Ingantacce ne Wani mutum ya tambayi Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - alokacin yana kan mimbari, me kake gani a kan sallar dare, sai ya ce: «Bi Ingantacce ne Sallar jam'i ta fi sallar ɗayanku shi kaɗai, da yanki ashirin da biyar, kuma mala'ikun dare da mala'ikun rana suna taruwa a sallar Asuba Ingantacce ne shin kana jin kiran Sallah idan aka kira, ya ce: Eh, sai ya ce: Ka amsa Ingantacce ne Mafi alherin sahun maza shi ne na farkon su, kuma mafi sharrin su shi ne na ƙarshen su, mafi alherin sahun mata shi ne na ƙarshen su, kuma mafi sharri Hasan ne Cewa Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya ga wani mutum ya yi sallah shi kaɗai a bayan sawu, sai ya umarce shi ya sake sall Ingantacce ne 'Lallai waɗannan sallolin biyu sune mafi nauyin salloli akan munafuki, da kun san abinda ke cikinsu da kun zo musu koda da jan ciki ne akan gwiwowi Ingantacce ne Ku wanketa sau uku, ko sau biyar, ko sama da haka idan kuna ganin hakan, da ruwa da magarya, ku sanya kafur a na ƙarshe - ko wani abu daga kafur -, id Ingantacce ne Annabi yayi Hajji tare da ni a Hajin bankwana, kuma ni ina Dan shekara Bakwai Ingantacce ne Cewa Manzon Allah -tsira da aminci su tabbata a gare shi-Yayi Hajji kan Rakumin da ba'a dora masa komai ba kuma shi ne abun Hawansa" Ingantacce ne "Kwanan dakon Rana da yini yafi Al-khairi daga Azumin wata da kuma tsayuwar Sallarsa, kuma idan Mutum ya Mutu (yanayi) za'a rika rubuta masa lada kama Ingantacce ne Idan Ramadan ya zo to ki yi umara, domin umara a cikinsa yana daidai da Hajji Ingantacce ne Manzon Allah SAW ya Kasance yana E'itikafi a cikin goman kowane Azumin Ramadan, to yayin da shekarar da aka karbi ransa ta zo yayi E'itikafi kwana Ash Ingantacce ne Ukkaz da Mijna da Thul-Majaz a lokacin Jahil;iyya Kasuwanni ne sai kuke ganin laifi ne kuyi kasuwanci a cikinsu lokacin aikin Hajji, Sai Allah ya sauk Ingantacce ne "Kowane Mamaci ana rufe littafin aikinsa sai mai zaman dako a tafarkin Allah, shi ne kadai ake ci gaba da bashi lada har Ranar Al-kiyama, kuma za'a ts Ingantacce ne Wanda ya yi Hajji bai yi kwarkwasaba, kuma bai yi fasikanciba zai dawo kamar ranar da mahaifiyarsa ta haife shi Ingantacce ne Ya manzon Allah, muna ganin yaƙi shi ne mafificin aiki, shin ba ma yi yaƙi ba? ya ce: "A'a, sai dai mafificin yaƙi: Shi ne kubutaccen aikin Hajji Ingantacce ne Wani Mutum daga cikin Musulmai ya zo wajen Manzon Allah SAW yana cikin Masallaci Sai ya kirashi ya Manzon Allah, lallai ni nayi Zina Ingantacce ne Annabi ya gudanar da (Hukuncin) abunda ya buya na Rakumi daga Hafya’a har zuwa Thaniyat Al-wada’a Ingantacce ne Idan Allah Ya tara mutanen farko da na ƙarshe ranar alƙiyama za'a ɗaga tuta ta dukkan wani mayaufdari, sai a ce: Wannan yaudarar wane ɗan wane ce Ingantacce ne ya ci abinci to kar ya goge hannunsa Ingantacce ne Sa'ad Dan Ubada ya yi wa MAanzon Allah fatawa game da alwashi da mahaifiyarsa ta yi, wanda hara ta murtu bata cika shi ba? , sai Manzon Allah tsira da Ingantacce ne Ya zowa Annabi -tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi- wani dan leken Asiri daga cikin Mushirikai, kuma yana cikin tafiya Ingantacce ne Mata biyu sun yi fada daga Huzail.Sai daya daga cikinsu ta jefi daya da Dutse,sai ta kasheta da abinda yake cikinta Ingantacce ne Cewa wata Baiwa an same ta an mata rotse akanta a tsakanin Duwatsu biyu Ingantacce ne Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya umarce mu da abubuwa guda bakawai, kuma ya hanemu da abubuwa bakwai Ingantacce ne Cewa Manzon Allah -tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi- anzo masa da wani Mutum ya sha giya, sai aka yi masa Bulala da zarbar Dabino kwatankw Ingantacce ne Cewa Annabi -tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi- ya yanke Hannu akan wani Silke kimarsa Dirhami Uku Ingantacce ne "Lallai yahudawa sunzo wajen Manzon Allah SAW sai suka gaya masa cewa cewa Mata daga cikinsu da Wani Mutum sunyi Zina Ingantacce ne Cewa an samu wata mace a wasu daga yakokin Annabi - tsira da a mincin Allah su tabbata agare shi a kashe, sai manzon Allah - tsira da amincin Allah su Ingantacce ne Dayan ku ya ciji Dan Uwansa kamar yadda Sa yake cizo to baka da Diyya Ingantacce ne "Duk abun Shan da ya sa Maye to Haramun ne" Ingantacce ne Haramta giya ya sauka ne kuma ana yin ta daga abubuwa biyar ne: inibi, dabino, zuma, alkama, da sha'ir" Ingantacce ne Cewa Kuraishawa lamarin Almakhzumiyya datai sata ya damesu Ingantacce ne Na jewa Manzon Allah SAW sai na ce ya Manzon Allah mu muna kasar da Ahlil kitabi bi shin zamu iya cin abunci a Koransu ? Ingantacce ne Mun ta so Zomo a kwarin Zahran sai Mutane suka bishi a guje sai suka ka kasa Ingantacce ne Mazon Allah -tsira da amincin Allah- ya ji hayaniyar rigima a kofar gidansa Ingantacce ne ya yi hani daga bakance, ya ce: "Lallai shi ba ya zuwa da alheri, kawai ana fitar da shi ne daga marowaci Ingantacce ne Lallai ni wallahi - in Allah Ya so - bana rantsuwa, sai inga waninta mafi alheri daga gareta. sai na yi kaffarar rantsuwata, kuma nazowa wanda shi ne Ingantacce ne Farkon abinda za’a yi huknci a tsakanin mutane a ranar Alkiyama akan jini ne Ingantacce ne Ana yanke hannu a rubu'un dinari (ɗaya bisa huɗu) zuwa sama Ingantacce ne Ki ɗauki abin da zai ishe ki ke da 'ya'yanki daga cikin dukiyarsa ba tare da barna ba Ingantacce ne Zaman dakon yini ɗaya saboda Allah shi ne mafi alheri daga duniya da abinda ke kanta Ingantacce ne Wanda ya yi yaƙi dan kalmar Allah ta zama maɗaukakiya, to shi ne sabo da Allah Ingantacce ne Lallai cewa Abduleahman Bn Auf da Zubair Bn Al-awwam -Allah ya yarda da su- sunkai qorafin yawan kwarkwata zuwa ga Manzon Allah SAW Ingantacce ne Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya yi layya da raguna biyu masu farar fuska da baƙi-baƙi masu ƙaho, ya yanka su da hannunsa, ku Ingantacce ne Yin sammako ko yammaci don Allah shi ne mafi alheri: a cikin fitowar Rana da faduwarta Ingantacce ne Mun kasance tare da Abu Musa Al-ash'ari -Allah ya yarda da shi- sai ya ce akawo masa Daron abinci, cikinsa akawai Naman Kaza Ingantacce ne Sulaiman Xan Dauda -Amincin Allah a gare shi ya ce: "Na rantse a wannan Daren zan taki Matana guda Saba'in kowace mace daga cikin su zata haifi Yaron Ingantacce ne Manzo tsira da amincin Allah ya raba ganimar yaki: Sai ya baiwa doki kaso biyu, mutum kuma kaso daya. Ingantacce ne Ka riqe wani vangaren na dukiyarka yafi maka Al-kairi Ingantacce ne Duk wanda ya rantse akan wata rantsuwa alhali shi yana fajiri a cikinta dan ya ci dukiyar wani mutum musulmi, to zai gamu da Allah alhali Shi yana Mai Ingantacce ne Lallai cewa Manzon Allah SAW ya kasance yana bada ganima ta Musamman ga waxanda ya aika a yakuna ga kawunansu banda rabomsu na sauran runduna Ingantacce ne Lallai akwai halayyar daji ga wadannan dabbobin kamar dabbobin daji, wanda ya bijere muku daga cikinsu to ku yi haka da shi' Ingantacce ne Ba'a yi wa wani mutum bulala sama da goma sai a haddi daga cikin haddodin Allah Ingantacce ne Kada wani Daya yayi Hukunci tsakanin Mutum biyu a halin yana Fushi Ingantacce ne Da wani mutum zai maka leken asiri ba da izinika ba, sai ka jefe shi da dutse, har ka cire masa ido: ba laifi yin hakan Ingantacce ne Ba wani wanda aka yi wa rauni a tafarkin Allah face sai ya zo Ranar Alkiyama, raunin nasa yana jini: kalarsa kalar jini, kanshinsa kuma kanshin almisk Ingantacce ne Duk wanda ya 'yanda rabonsa na Bawan da sukai tarayya a cikinsa kuma yana da kuxin da zai iya cika ragowar kuxin sai a lissafa masa sauran rabon saura Ingantacce ne Duk wanda ya 'yanta rabonsa na wani bawa to ya wajaba akansa ya cika sauran a cikin kuxinsa, idan bashi da shi sai ayi kimar bawan yayi aikin fansa
بسم الله الرحمن الرحيم Lar 16 Jumada al-Awwal
الأربعاء 16 جمادى الأولى
أحدب متناقص Cikakken Wata Raguwa Rana 16.7 / 29.5
Haske 96%
Wata Sabo a cikin kwana 13
اللهم صل على محمد Ya Allah, ka saukar da tsira a kan Muhammad

إِنَّ ٱللَّهَ وَمَلَٰٓئِكَتَهُۥ يُصَلُّونَ عَلَى ٱلنَّبِىِّ ۚ يَٰٓأَيُّهَا ٱلَّذِينَ ءَامَنُوا۟ صَلُّوا۟ عَلَيْهِ وَسَلِّمُوا۟ تَسْلِيمًا

Lalle, Allah da malã'ikunSa sunã salati ga Annabi. Yã kũ waɗanda suka yi ĩmãni! Ku yi salãti a gare shi, kuma ku yi sallama dõmin amintarwa a gare shi.

Al-Ahzab 33:56

Salati ga Manzon Allah