Hadisan kan FALALOLI DA LADUBBA

Musulunci > Ha > Hadith > FALALOLI DA LADUBBA

Hadisan Manzo 621 da bayani kan «FALALOLI DA LADUBBA»: rubutun Larabci, fassara, bayani da koyi, tare da matakin sahihanci da tushen.

An sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26

Jerin hadisan kan FALALOLI DA LADUBBA

Ingantacce ne Lalle ne Allah - Maɗaukakin sarki - Yana shimfiɗa hannunSa da daddare domin mai laifi da rana ya tuba, kuma Yana shimfiɗa hannunSa da rana domin mai l Ingantacce ne Lallai Allah Ya wajabta kyautayi a kan kowane abu Ingantacce ne Ya ku mutanen Madina, Ban sameku Batattu ba sai kuma Allah ya shiryar da ku da ni?kuma kun kasance kan ku a rarrabe sai kuma ya hada kanku dani ? kuma Ingantacce ne Lallai cewa wani Mutum ya tambayi Annabi tsira da Amincin Allah su tabbata a gare shi game da Azumi a lokacin tafiya sai ya ce: "idan kaga dama kayi A Ingantacce ne Ba ya halatta ga wata mace musulma ta yi tafiyar dare (ɗaya) sai a tare da ita akwai namiji muharraminta Ingantacce ne Lallai Shaidan yana gudu a jikin Mutum kamar yadda jini yake gudu a jikinsa, kuma inajin tsoron kada ya jefa wani sharri a cikin zukatanku ko ya fadi Ingantacce ne Allah ba Ya duba zuwa surorinku da dukiyoyinku, sai dai Yana duba zuwa zukatanku da ayyukanku Ingantacce ne A cikin Madina akwai mazaje da ba ku taka ba, kuma ba ku haye kwari ba, sai dai idan suna tare da ku wadanda aka daure da cuta Ingantacce ne Shin yanzu haƙiƙa Allah Bai sanya muku abinda zaku dinga sadaka dashi ba? lallai dukkan tasbihi sadaka ne, dukkan kabbara sadaka ce, dukkan tahmidi sa Ingantacce ne Yana daga abin da mutane suka riska daga zancen Annabci na farko: Idan ba ka da kunya, to ka aikata abin da kake so Ingantacce ne Dukkan ayyuka (ba sa yiwuwa) sai da niyyoyi, kaɗai kowane mutum (ana ba shi ladan) abin da ya niyyata ne Ingantacce ne Ka kasance a duniya kamar kai baƙo ne ko mai ƙetare hanya Ingantacce ne Kada ku yi hassada, kuma kada ku yi cinikin koɗe (shi ne wani ya zo sayan wani abu sai wani a kasuwar wanda ba ya nufin sayan sai ya zo ya ce a siyar Ingantacce ne Kada ka yi fushi Ingantacce ne Kada harshenka ya gushe yana ɗanye daga ambatan Allah Ingantacce ne Ɗayanku ba zai yi imani ba, har sai ya sowa ɗan uwansa abinda yake sowa kansa Ingantacce ne Da a ce za ku dogara ga Allah haƙiƙanin dogaro, da Ya azurtaku kamar yadda yake azurta tsuntsu, yana wayar gari a yunwace kuma ya yi yammaci a ƙoshe Ingantacce ne Ɗan Adam bai cika ƙwarya mafi sharri daga ciki ba, 'yan lomomi su ishi ɗan Adam waɗanda zasu tsaida bayansa, idan ya kasance babu makawa, to ɗaya bisa Ingantacce ne Duk wanda ya tuba kafin rana ta fito daga faduwarta, Allah zai tuba a kansa Ingantacce ne Wanda ya yayewa wani mumini wani baƙin ciki daga baƙin cikin duniya Allah Zai yaye masa wani baƙin ciki daga baƙin cikin ranar alƙiyama Ingantacce ne Ya ku mutane, ku tuba zuwa ga Allah, lallai cewa ni ina tuba zuwa gareShi a yini sau ɗari Ingantacce ne An bijiro min da aljanna da wuta ban ga kamar abinda na gani yau ba na alheri da sharri, da kun san abinda na sani da kun yi dariya kaɗan kuma kun yi Ingantacce ne Wani bawa ya aikata wani zunubi, sai ya ce: Ya Allah Ka gafarta min zunubina Ingantacce ne Bai Kamata Musulmi ya zamanto mai yawan tsinuwa ba Ingantacce ne duka Riwayoyin nasa guda biyun Mu'ujizar Allah - Mai girma da daukaka - na mutanen da za su shiga Aljanna a cikin sarkoki Ingantacce ne Lallai masu adalci a wurin Allah suna kan munbarirrika na haske, a daman Ubangiji Al-Rahman - Mai girma da ɗaukaka - su duka hannayensa biyun na dama Ingantacce ne Wanda aka haramtawa sauƙi to an haramta masa alheri Ingantacce ne Ina tafiya tare da Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - a kansa tare da dusar kankara mai kauri a cikin dutsen. Ingantacce ne Shin ba zan gaya muku wanda aka hana wuta ba? Ko kuma wa ya haramta ta wuta? Haramtacce ne ga kowane dangi mai sauki ne, mai taushi kuma mai sauki Ingantacce ne Mun kasance a zamanin Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - muna cin abinci yayin tafiya, muna sha a tsay Ingantacce ne Yaya nake! Kuma mai karnin ya tashi zuwa kahon karnin, kuma ya saurari izini, idan aka umarce shi da ya busa sh Ingantacce ne Karka ce: aminci ya tabbata a gare ka, aminci ya tabbata a gare ka ya gaishe da matattu, ka ce: aminci ya tabbata a gare ku Ingantacce ne Da a ce ɗan Adam yana da kwari biyu na dukiya da sai ya nemi wani kwarin na uku Ingantacce ne Mayafin musulmi zuwa rabin ƙwauri ne, kuma babu laifi - ko babu zunubi - a tsakanin sa da idan sawu, kuma abinda ya zama ƙasa da idan sawu to shi yana Ingantacce ne Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - bai taba zagin abinci ba, idan ya so shi, ya ci, in kuma ya ki shi, to ya bar shi. Ingantacce ne Ibada a cikin rashin zaman lafiya kamar hijira ce zuwa gareni Ingantacce ne Ya Allah, kai ne hannu na kuma mai taimako na, kai ne ƙarfina, adalcin ka, kuma za ka yi yaƙi" Ingantacce ne Ba a juya mata biyu baya, ko kuma ba safai ake dawo da su ba: Addu'a a lokacin kira da karfin hali, idan aka hade ta Ingantacce ne Babu wani musulmi da zai yi wata addu'a wacce babu zunubi a cikinta, kuma babu yanke zumunci, face sai Allah Ya ba shi ɗayan abu uku: Kodai Ya gaggau Ingantacce ne Cewa Annabin Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya kasance yana cewa a lokacin baƙin ciki: "Babu abin bautawa da gaskiya sai Allah, Ingantacce ne Idan ɗayanku zai yi hamma to ya riƙe bakainsa da hannunsa, domin cewa Shaiɗan yana shiga Ingantacce ne Shin kun san mece ce gibah?", suka ce: Allah da Manzonsa ne mafi sani, sai ya ce: "Ka ambaci ɗan uwanka da abin da yake ƙi Ingantacce ne duka Riwayoyin nasa guda biyun Zalunci duhu ne a ranar tashin kiyama Ingantacce ne Ya Allah lallai ni ina neman tsarinKa, daga munanan ɗabi'u da ayyuka da soye-soyen rayuka Ingantacce ne Lallai wasu mutane suna kutsawa a dukiyar Allah ba tare da wani haƙƙi ba, to, wuta ta tabbata a garesu ranar al-ƙiyama Ingantacce ne Na haneku da zato; domin cewa zato shi ne mafi karyar zance Ingantacce ne Zagin musulmi fasiƙanci ne, kuma yaƙarsa kafirci ne Ingantacce ne Idan kun kasance uku, to biyu ba za su yi ma'amala ba tare da dayan ba, har sai kun cakuda da mutane, saboda wannan yana sa shi bakin ciki Ingantacce ne Ku yi duba zuwa ga wanda yake ƙasa da ku, kada ku yi duba zuwa ga wanda yake sama da ku, hakan zai sa (ku godewa Allah) ba za ku raina ni’imominSa gar Ingantacce ne Haƙƙin musulmi akan musulmi guda shida ne" aka ce: Waɗannene su ya Manzon Allah?, ya ce: "Idan ka haɗu da shi to ka yi masa sallama, idan ya kiraka ka Hasan ne Dukkan 'ya'yan Adam kuskure ne, kuma mafifitan masu zunubi su ne masu tuba Ingantacce ne Duk wanda ya yi mubaya'a ga limami kuma ya ba shi cinikin hannunsa da 'ya'yan zuciyarsa, to ya rantse da shi idan zai iya. Ingantacce ne Kowa ne aikin alheri sadaka ne Ingantacce ne Kada ku farawa Yahudawa ko Nasara da sallama, idan kun haɗu da ɗayansu a hanya to ku buƙace shi zuwa mafi ƙuncinta Ingantacce ne Kada ka wulaƙanta komai daga wani aikin alheri, ko da ka gamu da ɗan uwanka ne da sakakkiyar fuska Ingantacce ne Mai ƙarfi ba shi ne gwanin kaye ba, kadai mai ƙarfi shi ne wanda yake mallakar kansa a yayin fushi Ingantacce ne Bari saurayi ya gaishe da tsofaffi, masu wucewa, da‘ yan kadan a kan da yawa. ”Kuma a cikin ruwaya:“ Wanda ya hau kan mai tafiya. Ingantacce ne Wanda ya shiryar a kan wani alheri, to, shi ma yana da kwatankwacin ladan wanda ya aikatashi Hasan ne Ya isa a madadin ikilisiya, idan sun wuce, wani ya gaishe su, kuma ya isa ga taron ya dawo da ɗayansu Ingantacce ne Idan dayanku ya yi sanadi, to ya fara da dama, idan kuma aka cire shi to ya fara da hagu, kuma bari hannun dama ya kasance na farkonsu ya kwance, kuma
بسم الله الرحمن الرحيم Lar 16 Jumada al-Awwal
الأربعاء 16 جمادى الأولى
أحدب متناقص Cikakken Wata Raguwa Rana 16.7 / 29.5
Haske 96%
Wata Sabo a cikin kwana 13
سبحان الله وبحمده Tsarkin Allah da godiyarSa

إِنَّ ٱللَّهَ وَمَلَٰٓئِكَتَهُۥ يُصَلُّونَ عَلَى ٱلنَّبِىِّ ۚ يَٰٓأَيُّهَا ٱلَّذِينَ ءَامَنُوا۟ صَلُّوا۟ عَلَيْهِ وَسَلِّمُوا۟ تَسْلِيمًا

Lalle, Allah da malã'ikunSa sunã salati ga Annabi. Yã kũ waɗanda suka yi ĩmãni! Ku yi salãti a gare shi, kuma ku yi sallama dõmin amintarwa a gare shi.

Al-Ahzab 33:56

Salati ga Manzon Allah