Hadisan kan FIƘHU NA IBADA

Musulunci > Ha > Hadith > FIƘHU NA IBADA

Hadisan Manzo 561 da bayani kan «FIƘHU NA IBADA»: rubutun Larabci, fassara, bayani da koyi, tare da matakin sahihanci da tushen.

An sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26

Jerin hadisan kan FIƘHU NA IBADA

Ingantacce ne Na tambayi Nana A'isha, sai na ce: Me yasa mai al’ada take rama azimi, bata rama sallah? Ingantacce ne Ya Manzon Allah, Banyi Sallar La'asar ba har rana ta kusa faduwa, sai Annabi ya ce: "na rantse da Allah ban sallace ta ba, sai muka tashi zuwa Buthan, Ingantacce ne Manzon Allah -tsira da aminci su tabbata a gare shi-yana numfashi wajen shan ruwa sau uku Ingantacce ne Na zo wa Annabi - Salatin Allah da amincin Allah su tabbata a gare shi - yayin da yake amfani da abin goge baki), sai ya ce: Karshen sawa yana kan har Ingantacce ne Kadai ya isheka ka aikata kamar haka da hannayenka" sannan ya bugi kasa bugu daya da hannayensa, sannan ya shafi hagu akan dama, da bayan tafukansa da Ingantacce ne Manzo Allah -tsira da aminci ya kasance yana kishingide kan cinya ta, yana karanta Alqur'ani alhali ina haila. Ingantacce ne Babu wani Annabin da Allah Ya aiko shi a cikin al'ummarsa kafinni, sai ya kasance akwai Hawariyawa daga al'ummarsa, da sahabban da suke riko da sunnar Ingantacce ne Ya Manzon Allah, me mutane suke so su yi ba tare da Umrah ba, kuma kai ba shekarunka ba ne? Kuma ya ce, "Na yanke kai na, kuma na kwaikwayi kyautata, Ingantacce ne Na yi wa Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi caffa - akan shaidawa babu abin bautawa da gaskiya sai Allah, kuma Annabi Muhammad Ingantacce ne Annabi tsira da amincin Allah ya kasance yana yin sallar Azahar a lokacin garjin rana, yakan sallaci La'asar lokaci da rana ta yi garau, Magariba kuma Ingantacce ne bayan kowace sallah kada ka bar faɗin: Ya Allah Ka taimakeni akan ambatanKa da gode maKa da kyakkyawar ibadarKa Ingantacce ne na kwana a wajan Gwaggwona Maimuna,sai Manzan Allah ya tashi yana salla da daddare,sai na tsaya a hagunsa,sai ya ruko kaina ya tsayar dani a damansa Ingantacce ne Cewa ita ta zo da wani ɗanta ƙarami bai fara cin abinci ba zuwa ga Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi -, sai Manzon Allah - t Ingantacce ne Najewa Annabi: -Amincin Allah su tabbata a gare shi- kuma shi yana sanye Malafa Ja ta fafa, sai Bilal ya fito masa da abin Alwala cikin su wasu na yay Ingantacce ne In ya zauna tsakanin kafafunta da hannayenta kuma ya tara da ita to wanka ya wajaba. Ingantacce ne Allah ba ya karbar sallar dayanku idan ya yi hadasi har sai ya yi alwala Ingantacce ne Azabar wuta ta tabbata ga duga-dugai Ingantacce ne Ananbi tsira da amincin Allah ya yi dare bai fito sallar Issha'i ba, sai Umar ya fito yace: salla ya Manzon Allah mata da yara sun yi bacci, sai Manzo Ingantacce ne Manzon Allah tsira da amincin Allah ya kasance yana sallar Asuba, Muminai mata suna zuwa lullube da mayafansu, sannan su koma gidajensu ba wanda ke ga Ingantacce ne Allah Ya ce: Dukkan aikin ɗan Adam nasa ne, sai azimi, lallai shi nawa ne kuma nine zan yi sakayya da shi Ingantacce ne Ku jefa 'ya'yan Isma'ilu, saboda mahaifinku maharba ne Ingantacce ne Ya Allah ina neman tsari da yardarKa daga fushinKa, da kuma rangwaminKa daga uƙubarKa, kuma ina neman tsari da Kai daga gareKa ba zan iya ƙididdige ya Hasan ne Mafificiyar Sadakoki runfar Mayaqi a tafarkin Allah, da kuma kyautar Mai hidima a tafarkin Allah, ko qaqqarfan Raqumi a tafarkin Allah Ingantacce ne An tambayi Manzon Allah SAW wace Sallah ce tafi? ya ce: Mafi tsawon Al=qunuti Ingantacce ne Na yawaita muku magana kan Aswaki Ingantacce ne Kada Ku haxani da Allah a wajen roqona,na rantse da Allah babu wanda zai tanbayeni daga cikinku wani abu sai inbasashi abunda ya roqa ina kuma ina mai Ingantacce ne Asiwaki mai tsarkake baki ne, mai sa yardar Ubangiji ne Ingantacce ne Allah na gafarta wa shahidi komai sai addini. Ingantacce ne Salloli biyar, da Juma'a zuwa Juma'a, da Ramadan zuwa Ramadan, masu kankare a binda ke tsakaninsu ne idan ya nisanci manyan zunubai Ingantacce ne Hannu maɗaukaki shi yafi alheri daga hannu maƙasƙanci Ingantacce ne Na tambayi Nana A'isha, na ce: Da wane abu Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - yakasance yake farawa idan ya shiga gidansa? ta ce: Ingantacce ne Banu Salama, Kuyi Zamanku gidajenku, za'a rika rubuta muku ladan Tafiyarku, za'a rika rubuta muku ladan Tafiyarku, Ingantacce ne An anbaci wani mutum da ya yi bacci a darensa har saida ya wayi gari a wurin Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi -, ya ce: "Wancan w Ingantacce ne «Za'a bude muku kasa she, kuma Allah zai isar muku, saboda haka kada dayanku yayi wasa da Rabonsa» Hasan ne Yi nasara saboda Allah, duk wanda ya yi yaki saboda Allah ya zarce rakumi mace kuma ya cancanci aljanna Ingantacce ne Daya cikin goma na azumin: yankan gashin baki, barin gemu, lasar abin goge baki, shakar ruwa, yankan farce, wankan farce, tsinke gabobin hannu, aske g Ingantacce ne Shaiɗan yana ƙulli uku akan ƙarshen kan ɗayanku idan ya yi bacci, yana buga (hannunsa) akan kowane ƙulli, ka yi dare mai tsawo, sai ka yi bacci Ingantacce ne Na umarce ka da yawan sujjada ga Allah, domin kai ba za ka yi wata sujjada ga Allah ba, sai Allah Ya ɗaga darajar ka da ita, kuma Ya sarayar da kuskur Ingantacce ne Idan Dayankuya tashi cikin dare, sai ya Harshensa ya fara Nauyi wajen karanta Kur'ani, bai san mai yake Karantawa ba to ya Kwanta Ingantacce ne Lallai a cikin aljanna akwai wata ƙofa ana kiranta Rayyanu, masu azumi ne za su shiga ta cikin ta a ranar Alƙiyama, ba wanda zai shiga ta nan in ba su Ingantacce ne Allah yaji kan Annabi Musa, hakika an cuce shi sama da wannan sai yayi hakuri Ingantacce ne Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya kasance yana ƙoƙari a cikin goman ƙarshe irin ƙoƙarin da ba ya yi a cikin waninsa Ingantacce ne Mun kasance muna shirya wa Manzon Allah - Salati da amincin Allah su tabbata a gare shi - kayan aikin sa da tsarkake shi, saboda haka Allah zai aiko m Ingantacce ne Babu hassada sai a cikin mutum biyu: mutumin da Allah ya bashi kudi, sai ya yi mulkin halakar sa da gaskiya, da kuma mutumin da Allah ya bashi hikima Ingantacce ne Mutumin da ya yi kuka saboda tsoron Allah ba zai shiga wuta ba har sai madara ta dawo a cikin nono, kuma babu tarin kura saboda Allah da hayakin Jahan Ingantacce ne Diga-digan wani bawa ba su taɓa ƙura a cikin tafarkin Allah ba, kuma wuta ta shafe shi Hasan ne Babu abinda Shahidi yake samunsa (Na Zafi) sai kamar abunda dayanku yake ji idan Turuwa ta cije shi Ingantacce ne Misalin mujahid a tafarkin Allah shi ne misalin mai azumi yana tsaye ga ayoyin Allah wanda ba ya kasawa daga azumi, ko salla, har sai mujahid din ya d Ingantacce ne Duk wanda ya turke Doki Saboda Allah, don yayi Imani da Allah, kuma ya gasgata da Alkawarinsa, to cewa koshinsa da kuma Ruwansa da Bayan gidansa da fu Ingantacce ne Ya Abu Sa'id, wanda ya yarda da Allah a matsayin Ubangiji, da Musulunci a matsayin Addini, da (Annabi) Muhammad a matsayin Annabi, aljanna ta wajaba a Ingantacce ne Duk wanda ya jefa kibiya a cikin hanyar Allah to ya 'yanta adalci Ingantacce ne Wanda ya azumci Ramadan yana mai imani da neman lada za'a gafarta masa abin da ya gabata daga zunubinsa Ingantacce ne Wanda ya sallaci sanyaya biyu zai shiga aljanna Ingantacce ne Duk wanda ya yi yaki a tafarkin Allah daga wani mutum musulmi wanda ya fi makiyayi, aljanna ta wajaba a gare shi, kuma duk wanda ya ji rauni a tafarki Ingantacce ne Wanda ya yi tsayuwar dare a daren Lailatul ƙadari yana mai imani da neman lada za'a gafarta masa abin da ya gabata daga zunubinsa Ingantacce ne Mutumin kirki Abdullah, da idan da dare yayi yana tashi yayi sallah Ingantacce ne A'a, na gan shi a cikin wuta a cikin rigar shuki ko alkyabba Ingantacce ne Cewa Annabi –SAW- ya kasance yana bacci a farkon dare, yana tashi a qarshen dare yana sallah Ingantacce ne Wanda ya yi azumin wani yini a tafarkin Allah, Allah Zai nisantar da fuskarsa daga wuta (tsawon) shekara saba'in Ingantacce ne Mutane ba zasu gushe ba cikin alheri matuƙar sun gaggauta buɗa baki
بسم الله الرحمن الرحيم Lar 16 Jumada al-Awwal
الأربعاء 16 جمادى الأولى
أحدب متناقص Cikakken Wata Raguwa Rana 17.1 / 29.5
Haske 94%
Wata Sabo a cikin kwana 12
الله أكبر Allah Shi ne Mafi Girma

إِنَّ ٱللَّهَ وَمَلَٰٓئِكَتَهُۥ يُصَلُّونَ عَلَى ٱلنَّبِىِّ ۚ يَٰٓأَيُّهَا ٱلَّذِينَ ءَامَنُوا۟ صَلُّوا۟ عَلَيْهِ وَسَلِّمُوا۟ تَسْلِيمًا

Lalle, Allah da malã'ikunSa sunã salati ga Annabi. Yã kũ waɗanda suka yi ĩmãni! Ku yi salãti a gare shi, kuma ku yi sallama dõmin amintarwa a gare shi.

Al-Ahzab 33:56

Salati ga Manzon Allah