Hadisan kan FIƘHU DA USULU

Musulunci > Ha > Hadith > FIƘHU DA USULU

Hadisan Manzo 780 da bayani kan «FIƘHU DA USULU»: rubutun Larabci, fassara, bayani da koyi, tare da matakin sahihanci da tushen.

An sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26

Jerin hadisan kan FIƘHU DA USULU

Ingantacce ne Sallar mutum a jama'a tana karuwa akan sallarsa agidansa a kasuwarsa da daraja ashirin da wani abu Ingantacce ne a baki dayan ruwayoyin sa Babu cuta babu cutarwa, wanda ya cutar Allah Zai mayar masa da sakamakon cutar a kansa, wanda ya tsananta Allah Zai mayar masa da sakamakon tsanantawa Ingantacce ne Jinin mutum musulmi ba ya halatta sai da ɗaya daga cikin abubuwa uku Ingantacce ne "Kana da abin da ka yi nufi, ya Yazidu, kuma kana da abin da ka karɓa, ya Maan Ingantacce ne Da a ce ana bawa mutane abu saboda ikirarin cewa nasu ne, da da yawa daga cikin mutane sun yi da'awar dukiyoyin wasu mutane da jinanansu, sai dai wand Ingantacce ne Duk abunda na hanreku barinsa to ku nisance shi, kuma duk abunda na umarce ku to zo da shi dai dai iyawarku, domin abunda ya halaka magabatanku yawan Ingantacce ne Idan Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya rasa salla daga jin zafi ko wani abu da daddare, zai yi raka’a goma sha biyu da Ingantacce ne Lallai cewa Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya kuɓuta daga mai ɗaga murya da mai aske kanta da mai tsaga kayanta Ingantacce ne Wanda ya ci tafarnuwa ko albasa, to ya yi nesa damu - ko cewa ya yi: Ya yi nesa da - masallacinmu, ya zauna a gidansa Ingantacce ne Hadisin zulyadaini cikin sujjadar rafkanuwa. Ingantacce ne Mafi soyuwar garuruwa a wurin Allah sune masallatansu, kuma mafi ƙin garuruwa a wurin Allah sune kasuwanninsu Ingantacce ne Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya kasance idan goman ƙarshe ta shiga zai raya dare, zai farkar da iyalansa, zai yi ƙoƙa Ingantacce ne Yaki Dan yaudara ne Ingantacce ne Ya Manzon Allah, shin ina da lada akan yayan Abu Salamah da zan ciyar dasu, kuma bana barin su haka da wancan amma su 'yayana ne? Ya ce: Ee, kuna da l Ingantacce ne Mun kasance a lokacin Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - ba za mu sami irin wannan ba sai kadan, kuma idan mun same shi, ba mu da Ingantacce ne Jibril bai gushe ba yana yi min wasiyya da maƙoci, har sai da na yi zaton cewa shi zai sa shi ya yi gado Ingantacce ne Shin kuna ganin cewa da ace akwai wata korama a kofar dayanku yana wanka a cikinta kowacce rana sau biyar, shin kuna zatan wani abu na dattinsa zai r Ingantacce ne Ya Allah, dan haka dan haka don haka yana cikin kariyar ka da kuma tunanin cikin unguwar ka, da hukuncin shari'ar kabari da azabar wuta, kuma ku mutan Ingantacce ne Ido yana hawaye kuma zuciya tana baqin ciki, kuma muna faxar abin da zai yardar da Ubangijinmu ne, kuma rabuwa da kai, ya Ibrahim, muna baqin ciki Ingantacce ne Yawon buda ido na al'ummata na jihadi saboda Allah - mai girma da daukaka Ingantacce ne "Kuna da rakuma dari bakwai tare da su ranar tashin kiyama, dukkansu an yi musu dinki Ingantacce ne Mun kasance muna magana a cikin salla, mutumin ya yi magana da abokinsa, alhali yana gefensa yana salla, har sai na sauko ((kuma in tsaya ga Allah sau Ingantacce ne wani mutum ya zo a lokacin Annabi- mai tsira da amincin Allah su kara tabbata a gareshi- yana yiwa mutane huduba a ranar juma`a. sai ya ce: kayi salla Ingantacce ne Yadda aka yi sallar tsoro ranar yakin faci da tsumma(zaturruqa'a) Ingantacce ne Na yi tafiya da Manzon Allah -tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi- kuma ya kasance baya wuce raka'a biyu, haka ma Abubakar da Umar da Usman. Ingantacce ne Na yi salla ga wata mata data rasu a dalilin nifasinta a bayan Annabi tsira da aminci su tabbata a gare shi- sai ya tsaya a tsakkiyarta Ingantacce ne Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - bai taɓayin wata sallah ba bayan saukar: {Idan nasarar Allah ta zo da buɗi} [al-Nasr: 1] ta sa Ingantacce ne Lallai cewa Annabi ya aika Wani Mutum a wani yaki sai ya kasane yana" karantawa abokansa in yana jansu Sallah, Sai yake cika karatunsa da: Kulhuwa. Ingantacce ne Rana ta yi bacci a lokacin Manzon Allah - Salatin Allah da amincin Allah su tabbata a gare shi - don haka sai ya aika mai kira yana cewa:“ Sallah ruku Ingantacce ne Rana da wata alamomi ne guda biyu na Allah, kuma ba a yinrufin su saboda mutuwar mutum ko rayuwar sa.idan kun ga haka, to ku roki Allah, ku ce Allah, Ingantacce ne Manzon Allah mai tsira da aminci su kara tabbata a gareshi ya kasance yana bude salla da yin kabbara, da karatu, da fadar Alhamdu lillahi rabbil aalam Ingantacce ne Na yi barci a hannun Manzon Allah - SAW- kuma kafafuna suna cikin sumbatansa, don haka lokacin da ya yi sujada, sai ya damke ni, sai kafafuna suka daf Ingantacce ne A kowane dare Annabi yana wutiri ko a farkon dare ko tsakiyarsa, ko karshensa, Kuma yakan tsaida Wutirinsa da Asuba Hasan ne ku umarci 'ya'yanku da yin sallah alhali su suna 'yan shekara bakwai, kuma ku dake su akanta alhali su suna 'yan shekara goma, kuma ku raba tsakaninsu Ingantacce ne Lallai cewa tawaida da layu da tiwala (tsafin juyar da tunani musamman tsakanin ma'aurata) shirka ne Ingantacce ne Annabi ya futo ranci Aokon ruwa, sai ya fuskanci Alkibla yana Addua, kuma ya juya kayansa baibai, kuma yayi Sallah Rakaa biyu, kuma ya bayya karatu. Ingantacce ne Ni da Imran bn Husayn mun yi salla a bayan Ali bin Abi Dalib, don haka idan ya yi sujjada, sai ya ce takbire, idan ya daga kansa sai ya ce takbire, id Ingantacce ne Lallai cewa Annabi anyi masa likafani a cikin kaya farare na Yaman, kuma babu Riga ko Rawani Ingantacce ne Na ji Annabi -tsira da amincin Allah- yana karanta Suratuddur a Sallar Magariba. Ingantacce ne Annabi ya kasance -Tsira da Amincin Allah su tabbata a gare shi- da Abubakar da Umar sunayin Sallar Idi kafin Huduba Ingantacce ne Manzon Allah ya Kasance yana hadawa a tafiya tsakanin Azahar da La'asar; idan ya kasance akan abin hawa, kuma yana hadawa tsakanin Magriba da Isha. Ingantacce ne Ya Abu Zarr idan zaka dafa romo to ka yawaita ruwansa, ka bibiyi maƙotanka da shi Hasan ne Ku ci, ku sha, ku ba da sadaka, kuma ku sanya, ba tare da tunani ba, kuma babu almubazzaranc Ingantacce ne Kada ku zagi matattu; domin cewa sun iso zuwa abin da suka gabatar Ingantacce ne Lallai cewa Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi ya futo wurinmu, sai muka ce: Ya Manzon Allah, hakika mun san ya zamu yi maka sallam Ingantacce ne Babu sallah ga wanda bai karanta Fatiha ba Ingantacce ne Allah Ya tsinewa Yahudawa da Nasara, sun riƙi ƙaburburan Annabwansu (a matsayin) masallatai Ingantacce ne Ban taba yin Sallah a bayan limami ba, ban danne wata addu’a ba, kuma ban cika wata addu’a daga Annabi mai tsira da amincin Allah ba Ingantacce ne Lallai ni wallahi zan yi muku sallah , amma ba sallar nake nufi ba, ina yin sallah ne yadda naga manzon Allah mai tsira da aminchi yake yin sallah. Ingantacce ne Mai ya hana kayi Sallah da Sabbi, da kuma washamsi, ko kuma Wallaili? sabida a bayanka cikin masu binka akwai Tsoho da rarrauna da mai bukata Ingantacce ne Wanda ya yi wanka irin wankan janaba a ranar Juma`a, sannan ya tafi, kamar ya bayar da sadakar rakuma ne Ingantacce ne Wanda zai je Juma'a a cikinku to ya yi wanka Ingantacce ne Annabi mai tsira da aminchi su kara tabbata a gareshi ya bada labarin rasuwar Najjashi a cikin ranar da ya rasu, sai ya fito da su zuwa wurin sallah, Ingantacce ne Duk wanda ya halarci gawa har akai mata salla yana da kiradi guda,wanda kuma ya halarce ta har aka binneta yana da kiradi biyu,aka ce:menene kiradi bi Ingantacce ne Mun kasance muna yin Sallah tare da Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - Juma'a, sannan mu tafi, kuma katangun ba su da inuwa Ingantacce ne duka Riwayoyin nasa guda biyun Manzon Allah -tsira da amincin Allah su kara tabbata a gare shi ya kasance- yana yin huduba guda biyu alhali yana tsaye, yana raba tsakanin su da zama Ingantacce ne Annabi - Salati da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya yi salla a ranar yanka, sa'annan ya yi huxuba, sa'annan aka yanka shi, sai ya ce: Duk wand Ingantacce ne Annabi - Salatin Allah da amincin Allah su tabbata a gare shi, ya yi magana da mu a ranar Idin layya bayan salla, sai ya ce: Duk wanda ya yi sallolinm Ingantacce ne Wanda ya yanki haƙƙin wani mutum musulmi da rantsuwarsa, to haƙiƙa Allah Ya wajabta wuta gare shi, kuma Ya haramta masa aljanna" sai wani mutum ya ce: Ingantacce ne Wanda ya yi alwala sai ya kyautata alwala sannan ya zo Juma'a sai ya saurari huduba kuma ya yi shiru za'a gafarta masa abinda ke tsakaninsa da tsakani
بسم الله الرحمن الرحيم Lar 16 Jumada al-Awwal
الأربعاء 16 جمادى الأولى
أحدب متناقص Cikakken Wata Raguwa Rana 17.5 / 29.5
Haske 92%
Wata Sabo a cikin kwana 12
حسبنا الله ونعم الوكيل Allah Ya isa mana, Shi ne mafi kyawun Mai Kiyaye

إِنَّ ٱللَّهَ وَمَلَٰٓئِكَتَهُۥ يُصَلُّونَ عَلَى ٱلنَّبِىِّ ۚ يَٰٓأَيُّهَا ٱلَّذِينَ ءَامَنُوا۟ صَلُّوا۟ عَلَيْهِ وَسَلِّمُوا۟ تَسْلِيمًا

Lalle, Allah da malã'ikunSa sunã salati ga Annabi. Yã kũ waɗanda suka yi ĩmãni! Ku yi salãti a gare shi, kuma ku yi sallama dõmin amintarwa a gare shi.

Al-Ahzab 33:56

Salati ga Manzon Allah