Hadisan kan FIƘHUN HALAYE

Musulunci > Ha > Hadith > FIƘHUN HALAYE

Hadisan Manzo 119 da bayani kan «FIƘHUN HALAYE»: rubutun Larabci, fassara, bayani da koyi, tare da matakin sahihanci da tushen.

An sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26

Jerin hadisan kan FIƘHUN HALAYE

Ingantacce ne Lallai masu yawaita tsinuwa ba sa zama masu shaida ko masu ceto a ranar alƙiyama Ingantacce ne ‌Lallai Allah Ya yi mini wahayi cewa ku ƙanƙar da kai, har kada wani ya yi wa wani alfahari, kuma kada wani ya zalinci wani Hasan ne ta wani Sanadin Lallai ku ba aku iya gansar da Mutane da Dukiyoyinku ba, sai dai aku iya gamsar da su da sakin Fuska da kyawawan Dabi'u Ingantacce ne Na hore ku da gaskiya, saboda gaskiya tana shiryarwa zuwa ga aikin alheri, kuma lallai aikin alheri yana shiryarwa zuwa ga Aljanna Ingantacce ne Duk wanda ya yi girman kai a cikin Zuciyarsa, kuma yake takama a Tafiyarsa, zai gamu da Allah yana fushi da shi Ingantacce ne Wanda ya kare mutuncin ɗan uwansa Allah Zai kare fuskarsa daga wuta a ranar al-ƙiyama Hasan ne "Boni ya tabbata ga wanda yake zantar da Mutane sai yayi Karya don Mutane suyi Dariya, Boni ya tabbata a gare shi sannan Boni ya tabbata a gare shi" Ingantacce ne Lalle Allah Yana son bawa mai tsoronSa, wanda ya wadatu, mai ɓoye kansa Ingantacce ne Ku ji tsoron zalunci, domin zalunci duhu ne ranar Alkiyama, Ku ji tsoron kwauro, domin kwauro shi ne ya hallaka wadanda suka gabaceku, Hasan ne Mafi cikar muminai a imani shi ne mafificinsu a kyawawan ɗabi’u, mafificinku shi ne mafificinku ga iyalinsa Hasan ne ta wani Sanadin "Yanzui bakwa ji ? yanzu bakwa ji? Lallai Kaskantar da kai yana daga cikin Imani,Lallai Kaskantar da kai yana daga cikin Imani. Ingantacce ne Lalle sassauci ba ya kasance wa a komai sai ya ƙara masa kyau, kuma ba a cire shi a komai sai ya aibanta shi Ingantacce ne ‌Ya ke Aisha lallai Allah Mai tausasawa ne kuma Yana son tausasawa, Yana bayarwa akan tausasawa abinda ba Ya bayarwa akan tsanantawa, da kuma abinda b Ingantacce ne a baki dayan ruwayoyin sa Lalle mumini yana riska da kyawawan dabi’unsa matsayin mai azumi da mai tsayuwar dare Ingantacce ne ‌Lallai kai kana da ɗabi'u biyu waɗanda Allah Yake sonsu: Haƙuri da kuma dangana Ingantacce ne Lallai wanda ya fiku soyuwa a gare ni kuma mafi kusancinku mazauni a ranar AlKiyama (su ne) mafi kyawunku halayya Ingantacce ne Lalle masu kyawawan dabi’unku suna cikin zaɓaɓɓunku Hasan ne "Nine shugaban wani gida a cikin Dausayin Al-jannah ga wanda ya bar jayayya ko da kuwa shi ne Maigaskiya" Ingantacce ne Lalle Allah Yana jinkirtawa azzalumi, har idan ya kama shi ba zai taɓa kufcewa ba Sanadi nsa Hasan ne An tambayi Annabi game da abu mafi yawa da yake shigar da Mutane" Al-janna? ya ce: Tsoron Allah da kyawawan Halaye, kuma aka tambaye shi game da abu m Ingantacce ne Ku sauƙaƙa kada ku tsananta, ku yi bushara kada ku yi kora Ingantacce ne "Haramcin Girman kai da jiji da kai da kuma bayanin Mummunan karshensa" Ingantacce ne "Mutane Uku Allah baya musu Magana Ranar Al-kiyama luma ba zai tsarkake su ba kuma bama zai kallesu ba" Ingantacce ne "Ya ku Jama'ar Muhajirai da Mutanen Madina, Lallai cewa daga cikin ku akwai wasu Mutane basu da Dukiya, ko Dangi, saboda haka wani daga cikinku ya had Ingantacce ne Ku ciyar da mayunwaci, ku duba mara lafiya, ku fanso wanda aka ribace Ingantacce ne "Taurin Bashin Mawadaci Zalunci ne, kuma idan karkatar da dayanku zuwa ga Mai Yalwa to ya bi" Ingantacce ne ‌Wanda ya nemi sanin wani ilimi daga abinda ake neman zatin Allah - Mai girma da ɗaukaka - da shi ba ya nemansa sai dan ya samu wata haja ta duniya da Ingantacce ne Shin kun san waye muflis (wanda aka yi wa wasoso)? Ingantacce ne Wanda ya yi mini karya da gangan to ya tanadi masaukinsa a wuta Nawawi ya ce: Hadisi ne mai kyau Yana daga kyan Musuluncin mutum yabar abin da babu ruwansa Ingantacce ne Ku barta lallai ita (ɗabi'a ce) mai wari Ingantacce ne Mumini ba mai yawan suka bane ko mai yawan tsinuwa ba ko mai yawan alfasha ba ko mai zancen banza ba Ingantacce ne Kada ku tsine masa, na rantse da Allah ban san wani abu daga gare shi ba sai dai yana son Allah da ManzonSa Hasan ne Kaɗai an aikoni ne dan in cika manyan ɗabi'u Hasan ne da wani Sanadin ‌Babu imani ga wanda ba shi da amana, kuma babu Addini ga wanda ba shi da alƙawari Ingantacce ne Shin bana baku labari ba da mafi alherinku daga mafi sharrinku? Ingantacce ne Duk wanda ba ya godewa mutane to ba zai godewa Allah ba Ingantacce ne Ɗayanku ba zai yi imani ba, har sai ya sowa ɗan uwansa abinda yake sowa kansa Ingantacce ne Lallai Allah Ya wajabta kyautatawa akan kowanne abu Ingantacce ne Yana daga abin da mutane suka riska daga zancen Annabci na farko: Idan ba ka da kunya, to ka aikata abin da kake so Ingantacce ne al-Birr shi ne: Kyakkyawar ɗabi'a, zunubi kuma abin da ya sosu a cikin zuciya, kuma ka ƙi mutane su tsinkaya a kansa Ingantacce ne Wanda ya zantar da wani Hadisi daga gareni yana ganin cewa shi ƙarya ne to shi yana ɗaya daga cikin maƙaryata Ingantacce ne Wanda ya Qoshi da abunda ba'a bashi ba Kamar wanda ya sanya Tufar Shaidar Zur Ingantacce ne Masu jin ƙai (Ubangiji) Al-Rahman yana jin ƙansu, ku ji ƙan mutanen ƙasa wanda ke sama zai ji ƙanku Ingantacce ne Cewa shi ya ambaci wani Mutum daga cikin Bani isra'ila, ya tambayi wasu daga cikin Bani Isra'ila cewa ya ranta masa Dinari dubu, sai ya ce: kazo mun d Ingantacce ne Babu wani Mutum daga cikin Musulmai da 'Ya'yansa uku zasu Mutu sannan kuma wuta ta tava shi sai karayar rantsuwa Ingantacce ne Waxanda suke zage zage abunda suka faxa to wanda ya fara daga cikinsu yana kansa har sai wanda aka zaga ya rama Ingantacce ne Lallai kai in ka bibiyi Al-aurar Musulmai zaka vata su, ko ka kusa ka vata su Ingantacce ne Lallai cewa Manzo da wani Mutum sai aka ce da shi: Wannan wane ne gemunsa yana xigar giya, sai ya ce: Mu an hana mu bi kwakwaffi, kuma sai dai in wani Ingantacce ne Bai halatta ga Musulmi ba ya qauracewa Xan Uwansa Musulmi sama da kwana Uku, duk wanda ya qaurace sama da kwana uku kuma ya Mutu to zai shiga Wuta Ingantacce ne Duk wanda ya lalata Matar Wani ko baiwarsa to baya tare da mu Ingantacce ne Duk wanda ya qauracewa Xan uwansa Shekara xaya to kamar ya zubar da Jininsa ne Ingantacce ne Lallai Shaiɗan haƙiƙa ya yanke ƙaunar masu sallah su bauta masa a tsibirin larabawa, sai dai a sa gaba a tsakaninsu Ingantacce ne Ka sani kai Abu Mas'ud cewa lallai Allah shi ne mafi iko akan ka akan wannan Yaron, sai na ce: ba zan qara dukan Bawa ba har abadan Ingantacce ne ‌Lallai Allah Yana azabtar da waɗanda suke azabtar da mutane a duniya Ingantacce ne Duk wanda ya daki Bawansa tsawon Haddi kuma baiyi laifin haddin ba, ko ya mare shi to kaffararsa ita ce ya 'yanta shi Ingantacce ne Kada wani mutum ya kalli al'aurar wani mutum, ko mace ta kalli al'aurar wata mace Ingantacce ne Ma’aikin Allah tsira da aminci su tabbata a gare shi ya hana askin banza [barin wani wuri a kai da ba a aske ba] Ingantacce ne Mun kasance a wurin Umar, sai ya ce: An hana mu ƙaƙale
بسم الله الرحمن الرحيم Tal 15 Jumada al-Awwal
الثلاثاء 15 جمادى الأولى
بدر Cikakken Wata Rana 16.5 / 29.5
Haske 96%
Wata Sabo a cikin kwana 13
الحمد لله Alhamdulillah - Godiya ta tabbata ga Allah

إِنَّ ٱللَّهَ وَمَلَٰٓئِكَتَهُۥ يُصَلُّونَ عَلَى ٱلنَّبِىِّ ۚ يَٰٓأَيُّهَا ٱلَّذِينَ ءَامَنُوا۟ صَلُّوا۟ عَلَيْهِ وَسَلِّمُوا۟ تَسْلِيمًا

Lalle, Allah da malã'ikunSa sunã salati ga Annabi. Yã kũ waɗanda suka yi ĩmãni! Ku yi salãti a gare shi, kuma ku yi sallama dõmin amintarwa a gare shi.

Al-Ahzab 33:56

Salati ga Manzon Allah